Pls kasaba dacewa mamma not nono, bcuz Kai malamine thanks
2026-08-04 09:05:47
3
pulaanyy :
Jazakhallah bikhair
2026-08-03 19:05:34
0
Mama na :
hmmmmmm Masha Allah thanks you so much 🙏🙏🙏
2026-08-03 21:29:23
0
Ayshatour :
we are All proud of you
2026-08-03 17:44:12
1
aisha_kaita :
Very educative video
2026-08-03 17:46:33
5
hadiza sada :
ma sha ALLAH wlh nakaru da wnn ilimin ALLAH yasaka da mafificin alkhairi
2026-08-03 10:12:16
19
Abdeleyla :
dan allah ka rinka yi sauri inkana magana
2026-08-03 17:57:08
10
Ismail Ibrahim :
Allah yasa mudace 🤲
2026-08-03 10:09:50
0
Ecocraft/Decoration items :
Ikon Allah nidai dayaka akwai sauran kwana a gaba munayin accident naji wata irin qishirwa saida nasha qananan robar ruwa 3 ga karaya amma cikin ikon Allah na warke alhamdulillah yanzu 2 years kenan
2026-08-03 15:47:56
6
Jikan Chiroma🤴 :
Dan idan Wutar lantarki ta Ja Mutum what is the first Aid ⛑️pls, Wlh a Day before Yesterday, wani Yaro ya mutu a gaba na but I had nothing to do, so sad 😭 😭😭
2026-08-04 07:48:15
1
@Ummu_Sultan :
har da mai nakuda ana hanata ruwa kenan naga lokacin ina nakuda ina jin kishi amma aka hanani ruwa
2026-08-03 16:08:15
0
Maman Sadiq :
Allah yasakada alkairi wllh hakane yazama sanadin mutuwar Yayata 😭🙏
2026-08-03 22:12:59
1
marainiya🇳🇬🇸🇦 :
Masha Allah Ni ina madina yaushe zakazo saboda yima babbar kyauta
2026-08-03 16:08:16
0
ummuh khadijah. :
Assalamu'alaikum
malam Abubakar
fatan kana lafiya.
2026-08-03 18:21:10
0
Rufa Mendez✌️ :
Dr Dan Allah a bani maganin Depression and anxiety Yana Saka min ciwon ciki da zafin kafa, Dan Allah a taimaka min
2026-08-03 10:44:01
0
Ÿàqub collection 😍 ✨️ :
ngd ss nakaru Allah yasaka da alkairi amin
2026-08-03 23:25:37
1
BMD🇳🇬🇮🇪 :
Gaskiya muna amfanuwa da iliminka bro Allah ya karawa rayuwa albarka
2026-08-03 10:44:41
5
Maman Hassan cee 👌👌 :
Kai mungode sosai Allah ya Kara Basira Aikuwa wllh nonon ake bashi sai kaji anacewa bashi Nono Allah ya saka da alkairi mun gode sosai 🙏
2026-08-03 11:28:18
5
Jamilu Lawan Usman :
Allah Yasa kagama Lafiya Dr🙏🙏🙏
2026-08-03 22:49:18
1
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Jazakallahu khairan🥰
2026-08-03 22:16:34
1
amm ali :
masha Allah,Muna godiya da ilimantarwa
2026-08-03 18:46:17
1
Fatima Bintu :
mlm kwana biyu munjika shiru Allah sa dai lafiya
2026-08-03 13:11:11
1
chama :
masha Allah
2026-08-04 15:46:32
0
haroontahir718 :
Allah ya saka da Alkhairi
2026-08-04 16:10:36
0
SR FASHION :
Mun gode sosai
2026-08-04 16:43:39
0
To see more videos from user @abukkr0, please go to the Tikwm
homepage.