@pantami_supporter1: Masu skills irin na @Professor Isa Ali Pantami a kamfanin Google, Microsoft, Amazon da Binance tamu ta crypto duk shekara ana biyansu daga $300,00 zuwa $450,000, Wato daga Naira Million 411, Zuwa Million 616. Wannan salary kenan banda stock bonus na kamfani. Ana kiran skill din Chief Information Security Officer, Wato shugaban dake kula da bangaren Cybersecurity, Irin wannan aikin Malam ya yiwa Nigeria a 2023. Sannan Irinsu malam dai sune AI Research Scientist, Wadanda duk shekara suna samun salary a shekara daga $250k zuwa $650k Wato daga 342 Million zuwa 930 Million Naira, Haka ake biyan wadanda suke aiki a AI Mind, Microsoft d.s.s. A bangaren consultantation da malam babban kamfani ne dashi a Abuja a wannan bangaren, bincike ya tabbatar da Cybersecurity consultants suna iya samun abinda bai gaza $300k ba a shekara, Wato dama 400 Million Naira. Banda sauran ayyukan da suke yiwa Gwamnati kamfanoni a kasashen Duniya da suna iya samun biliyoyin kudade a shekara. Skill irin na Cybersecurity, AI Research da Technology Consulting suna daga cikin ayyukan da ake biya mafi tsada a duniya saboda suna da matukar muhimmanci ga tsaron bayanai da cigaban fasaha. Idan mutum ya kai matakin da kamfanonin duniya kamar Google, Microsoft, Amazon ko Binance suke nema, samun manyan kudade ba abin mamaki bane. A maimakon mutane su rika mamakin arzikin masu ilmi, ya kamata mu fara girmama knowledge economy da value na expertise. A wannan zamanin, ilmi da skill sun fi yawancin albarkatu daraja. Irin wadannan mutanen kake tambaya ina suka samu kudaden siyan gidaje a Abuja? 🤣🤣🤣 Dan Allah kai mai tambaya bakaji kunya ba? 🤔 Wannan fa kadan ne daga cikin skills biyu kacal na lissafo wanda malam yake dasu wanda ga abinda masu su suke samu a duniya. Banda sauran manyan harkokin business dinshi da yake gudanarwa.@ABBA SANI PANTAMI
Pantami Supporters
Region: NG
Monday 03 August 2026 11:58:50 GMT
Music
Download
Comments
nanah_fatima1 :
Original sarkin waka🫡
2026-08-04 09:34:23
1
Sadeek3942 :
Clear the road 🙌
2026-08-03 12:01:32
3
rchparomateec✅ :
Cleared
2026-08-03 20:22:36
1
ABU-HANAN :
sarki waka dakansa
2026-08-04 10:01:49
1
Magaji Yahaya :
sai kahi insha Allah
2026-08-04 10:53:49
0
HAKIMI DAN MANSUR 001 :
wanna hakayake
2026-08-04 02:31:02
1
TRIPLE-A ENG AND CNSTRCTN CO :
masha allah
2026-08-03 20:51:16
1
Umar baba Haruna :
an tashi kaina
2026-08-03 20:38:15
1
Sulusmara :
Allah ya mana jagora
2026-08-03 21:26:01
1
alizokiji :
sarki mungode
2026-08-03 22:13:11
1
Mallamcy :
overall kenan
2026-08-03 18:32:26
2
DAUDA MOHAMMED GUDUGI :
Allah ubangiji yakara daukakkah Mal. Pantami
2026-08-03 18:04:28
1
m.sanifashionhome :
2026-08-03 21:44:35
0
mustafamalan565 :
masha allahou
2026-08-03 19:09:09
0
Matar black🖤🖤🖤 :
Yauwa namu ya yi nashi kuma tayi Sannnan bai zagi kowa ba
2026-08-03 22:15:48
0
Abusafeeya :
Allah karawa rayuwarku albarka bro 🤝
2026-08-03 23:05:51
0
Abdou :
oke
2026-08-03 19:08:00
0
@Abubilal_Phones :
Gaya musu dai.
2026-08-04 08:34:45
0
Deejaah clothing :
shi yayi wefe
2026-08-03 23:23:20
0
AI Karaduwa :
ai wandayai alkur'ani yayi komai
2026-08-03 15:10:17
0
Arouna Abass :
🥰🥰🥰
2026-08-03 14:19:27
1
yahaya___yareema :
❤️❤️❤️
2026-08-04 09:51:22
0
Gk karko@104$$$ :
🥰🥰🥰
2026-08-04 09:12:31
0
bilal :
❤️❤️❤️❤️
2026-08-04 07:30:22
0
@daddy tan bull. :
💯💯💯
2026-08-03 12:40:21
1
To see more videos from user @pantami_supporter1, please go to the Tikwm
homepage.