@saddamlabana0: Innalillahi Wa'inna Ilehin Raji'un Kaitsaye Daga Nan Jahar Sokoto Gidan Mari Gayi Tsohon Mataimakin Gwamnan jihar kebbi Alhaji Ibrahim K. Aliyu Inda Tawagar Mai Girma Tsohon Minister Shari'a Dr. Abubakar Malami, SAN Yajje Wajen Gaisawar Ta'aziya Ga Iyanlan Mamacin Inda Yayyi Addu'ar Allah Ubangiji Yajikanshi Yasa Mutuwa Taxan Hutawa Agareshi Da Sauran Muslmi Baaki daya