@northprenueurhub_ltd: 1/100 post | The NORTHPRENEUR HUB 100 Mutane da yawa sun yi imanin cewa idan sun yi karatu kuma suka samu aiki, rayuwa za ta daidaita. Amma a yau, gaskiyar ita ce duniya ta canza. Ilimi yana da muhimmanci. Aiki yana da muhimmanci. Amma samun digital skill na iya buɗe maka ƙarin damammaki da hanyoyin samun kuɗi. Wannan shine dalilin da ya sa na fara THE NORTHPRENEUR 100, jerin bidiyoyi 100 da za su taimaka wa matasa, ma'aikata, da 'yan kasuwa su fahimci yadda za su yi amfani da damar da tattalin arzikin digital ya kawo. #northpreneurhub #digitalmarketing #onlinebusiness #hausacreators #arewa
Allah yayiwa Isa ali pantami albarka daya wallafa skill is rather than just degree
2026-08-04 09:51:25
2
Uthman M :
Most of us born 70s and 90s falls under this scam.. So many of us are struggling to catch up now with those that already acquired skills. N100k in 2015 is $550 🥲. That same N100k today is how much?
2026-08-04 21:03:10
1
Shamil pharmaceutical, Ltd :
Mungane gsky, skills are better.
2026-08-04 18:54:37
1
my free fish farming tips :
The sad part is, many of us prepared for the rat race, only to discover there isn’t even a race anymore, 🥺just unemployment.
2026-08-04 00:00:17
3
xherhopemheror :
that's the greatest lie ever said to us
2026-08-04 08:18:12
1
Hussaina Mahmud gwagwa :
Am ready
2026-08-04 20:16:00
1
sunusi :
ready
2026-08-05 05:00:34
1
Shamsu Mu'azu :
ready ma
2026-08-04 21:31:48
1
Abdullahi Suleman :
ni gorin degree Akai min amma yanzu na dauki masu degree aiki😂
2026-08-04 06:03:32
9
Rabiu fkd :
hajiya
2026-08-05 02:35:27
1
Adamu Adamu Dahiru :
ready
2026-08-05 04:09:41
1
𝕐𝕒𝕒 ℍ𝕦𝕤𝕤𝕖𝕚𝕟 :
Ready ma
2026-08-05 01:43:31
1
dayyib_umar :
ready
2026-08-04 23:13:58
1
Aleeyu_Haidar_Kaila :
Ready
2026-08-04 23:28:54
1
mannirrabiu7 :
READY
2026-08-04 17:49:51
1
umarashiru :
ready
2026-08-04 22:39:37
1
danzarga kitchen world Nig Ltd :
Ready
2026-08-04 07:02:18
1
Fadila Masanawa :
Ready
2026-08-04 20:10:05
1
MK HAUSA TV :
ready
2026-08-04 02:40:18
2
ᴀᴍᴇᴇʀ ᴀʏ :
ready
2026-08-04 08:18:41
1
Nazifi_Kwa :
Ready
2026-08-04 21:59:34
1
sufiyanu0501 :
READY
2026-08-04 07:06:12
1
sbashirwarure :
Ready ma
2026-08-04 22:26:24
1
Engineer Yusuf shinaka :
ready
2026-08-04 06:34:01
1
BgAisami :
Ready, maa.
2026-08-04 21:25:39
1
To see more videos from user @northprenueurhub_ltd, please go to the Tikwm
homepage.