Ayar ma ta nuna za a iya zuwa amma idan ansamu abun zuwa 😊
2026-08-03 22:45:12
5
DK_Abu Ubaidah🗡 :
nifa tunda su kace wai duniya amulmule kamar bol take na raina su
2026-08-04 07:13:27
5
J_Auwerl :
meyasa karufe Save please
2026-08-03 23:48:10
0
Ahmad sani Ibrahim KD :
kai sai yanzu kasani 😂
ai mundade da sanin karya suke
2026-08-04 05:46:54
3
Aleeyou Amranah :
karya ne Wallahi ana zuwa 😂😂
2026-08-04 07:44:29
2
S₳ĐłQ ฿Ɇ₮₳ 🇳🇬🇺🇸 :
Ar rahman 33: Ya jama’ar aljannu da mutane! Idan kuna iya ketare iyakokin sammai da ƙasa, to ku ketare. Amma ba za ku iya ketarewa ba sai da wani iko (wanda Allah Ya ba ku)
2026-08-04 08:57:57
7
mustapha3601 :
shin wai kaine kake wannan maganar ko AI ne?
2026-08-03 22:34:47
3
USMAN KANO 001 :
Wllh sama da 20 years malam jaafar yace karyane mutum yaje duniyar wata
2026-08-04 09:11:12
2
Sulaymern Hussayn :
lokacin da na fara sanin ba'a zuwa duniyar wata idan dare yayi wata yana fitar da sanyi to yaya ace mutum ya je inda yake😁
2026-08-04 22:34:50
0
abkmuhammad3 :
ah ai nasan zakadawo hanya watarana dama😂😂
2026-08-04 13:09:11
0
@Abbas chairman :
amma karaina Muna wayo
2026-08-04 18:57:06
0
Ahmad(AA) :
Dan allah da gaskene, oh my God in hakane an dade ana cutar damu
2026-08-04 20:52:01
0
Uthman Shuaibu :
a karon farko da na ji Tauhidi a cikin videob ka
2026-08-04 00:14:30
1
user6337600332350 :
لا اله الا الله محمد رسول الله نسأل الله أن نموت عليه
2026-08-03 23:26:24
1
ELDEE CHLOTHINGS___CEO :
Kai malam
2026-08-04 16:02:11
0
Onemanarmy :
karyace wlh mu munsan wannan tun tuni
2026-08-04 11:17:30
0
Smært Böïi :
wannan maganar zanje ne
kaje kayi research sosai akan voyager 1 lunch geography gaskiya ne bro
2026-08-04 22:52:52
0
Original💀☠️✔️ :
Kamar Dai kai😁😁😁
2026-08-04 16:49:28
0
#viral# :
yykk
2026-08-04 11:58:57
0
usman enzo :
Kai yanzu kasan da haka
2026-08-04 11:24:27
0
A.M :
hhhhhhh
2026-08-03 22:34:34
0
To see more videos from user @web3sheikh, please go to the Tikwm
homepage.