@danzaki970: Allah ya taimaki Iran akan kafirai da munafukai Allah ya hada kawunan musulmai gaba daya Allah ya daukaka addinin musulumci da musulmai gaba daya Allah ya taimaki Palestine Allah ya taimaki Lebanon Allah ya kawo mana Zaman lafiya #arewa #hausatiktok #hausafulani