@ibadul_rahman_tv: * Zinari ya kai nisabi, wato gram 85 na zinari tsantsa (24K) bisa ra’ayin mafi yawan malamai. * Kuma ya cika shekara guda (hawl) yana mallakarka. Idan ya kai nisabi kuma shekara ta cika, zakkar da za a fitar ita ce kashi 2.5% (1/40) na ƙimarsa.

Ibadul_Rahman Da’awa Network
Ibadul_Rahman Da’awa Network
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 August 2026 08:22:45 GMT
783
82
2
1

Music

Download

Comments

user3240916659843
abdulkadir abdulsalam baba :
jazakallahu hairan
2026-08-05 11:02:16
0
isamailaahmadu
isamailaahmadu :
ma Sha Allah
2026-08-23 20:15:26
0
To see more videos from user @ibadul_rahman_tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About