Aslm Yaya sayyadi Hamza
Dan girman Muhammad rasulinla k tmk Ka biya mini kudin school feel 200k
Allah ya SA kana hannun damar Annabi Muhammad s a w ranan gobe KIYAMA sayyadi
2026-09-23 20:09:40
0
Aliyu Amu :
Allahumma salli ala muhammad waali muhammad
2026-08-04 08:36:13
1
user6133954460919v :
SAW
2026-09-22 01:44:49
0
ABBAN MALAM 001 :
wani yasha ya mutu
2026-08-06 22:06:49
1
Rojo :
Ya Allah madina Ya Allah madina Ya Allah madina Ya ubangiji kasa munada rabon zuwa madina dan darajar annabi Muhammad s a w 😢
2026-08-20 19:50:51
0
JIBRIN HEAD BOY :
Allah ya bamu daman zuwa wajenka Allah
2026-09-26 17:40:22
0
MUHAMMAD KWARA :
🥰❣️ataimaka mana Mallam Dan allah Dan annabi Muhammad saw
2026-08-04 08:37:34
0
Majee Daďi kabeer☠🦅💥🇲🇦🇪🇦 :
darajan Annabi muhammad s a w naci darajan shogaba Annabi muhammad s a w 🙏🙏 kasiyamin iPhone 12 Dan Allah 🙏🙏
2026-09-23 23:44:01
0
Yahaya Mahamadou :
Malan dan Allah ina da bukata
2026-09-24 01:10:13
0
baba parida :
s a w
2026-09-26 14:07:24
0
Ali ibn bukar :
SAYYADI inci darajar annabi Muhammad SAW kasiyamin Samsung Galaxy A14 dan darajan annabi Muhammad SAW
2026-09-22 21:17:24
0
Ahmadun_ Madina :
ka biyamun Madina Kuma naji dadi
naci Albarkacin MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM, Allah ya biya da gidan Aljanna
2026-09-22 17:06:15
0
Abdullahi Bala Muhammad :
I need it
2026-09-28 12:49:32
0
kudiman02 :
zaka bani farin lukudi
2026-09-20 00:33:47
0
B🫧🌸 :
Wallahi burina naje madina 😭😭
2026-09-29 16:47:34
0
balarabeMuhammad💯 :
dan Annabi Muhammad s.a.w katai makamin da lukudi
2026-09-14 16:38:03
0
Ibrahim garba :
masha Allah
2026-09-21 17:09:05
0
Yaron minna :
sayyadi Allah ubangji yah albar kaci rayuwarka saboda annabi muhammadu s a w
2026-09-04 17:49:57
0
doctor Maryam 🥰🥰🥰 :
ya allah madina
ya allah kasa inada rabon xuwa madina kazama sanadi
2026-09-04 23:27:23
0
isasani20 :
Dan girman manzon Allah Dan isan annabi Muhammad katuramu dubi dari dan baban fatima
2026-10-02 18:39:44
0
issamaygari Niger 🇳🇪 :
S❤️A❤️W❤️
2026-09-08 12:31:00
0
🇳🇪 Aminøu 🇳🇪 :
Dan annabi muhamad saw kasiyamin iPhone 15 pro
2026-09-26 19:43:59
1
son of kashin kudi :
sayyadi naci albarkacin annabi Muhammad s a w katai maka min da iphone XR don qaynar da kakewa manzon Allah s w a🙏🙏🙏🙏
2026-09-06 13:29:00
0
Khalid Muhammad :
MLM Dan Allah yaza ai wallahi bani da kosisi Kuma ina son lukudi Dan sai yadil mursalinna a taimaka
2026-08-04 08:52:57
0
To see more videos from user @sayyadihamzameannabi, please go to the Tikwm
homepage.