@mrbangis44: TIRKASHI: Rarara yadda kake cin mútuncin 'yan uwanka 'yan Arewa, kake zàgìn Malaman Addini tabbas haka ya nuna 'yan Arewa tsoronka suke, amma ina fatan watarana tsau tsauyi yasa kayi waka ka Zàgèni, wallahi ako waye ya tsaya maka daga ranar zaka fahimci ba kowa ake taba mútuncinsa a zauna Lafiya ba. Wani Gajeren Sakon Dino Malaye Kenan Bayan Ya Saurari Wakar Da Yayiwa Malam Kayi Rawa.