@sumayyamuhammad02: Inda rai da Lfy mutuwa ce kadai zata iya rabani dake siyama Allah ya miki albarka 🥰

ASTON VILLA 🦋🕊️✨🦋
ASTON VILLA 🦋🕊️✨🦋
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 August 2026 15:36:52 GMT
16055
1965
55
4

Music

Download

Comments

jiddat59
Hauwa Haruna gbs :
ameen Ya Hayyu Ya Qayyum my sister Allah yarayamana siyama wlh kuwa ina sata Allah yamata Albarka 🥰🥰🥰🥰
2026-08-04 16:12:55
3
user3193797458226
kadi choco😘🥰💋 :
inch'Allah kunatare har abada yada kike rike amanar yar uwaki Allah yabiyaki da gidan aljanna 🤲
2026-08-05 19:21:49
1
user6178375274716
fadima :
Allah yabiyaki
2026-08-05 18:14:43
1
cutietymerh1
fatima🍂🥀💙 :
yadda kika rike amanar yar uwarki Allah yabiya ki da gidan aljanna🥺🥰
2026-08-04 18:51:39
2
fatimaibrahim8167
Fatima Ibrahim :
inasonta sosae Allah yarayamana ita
2026-08-05 12:08:10
1
bilkisukabir07
Bilkisu kabir❤️ :
Ubangijin rahama ya tayaki riko
2026-08-05 06:31:18
1
faridaubandoma83
faridaubandoma83 :
Fantastic❤️
2026-08-07 22:18:12
0
mominfarish1
mominfarish1 :
saidaku
2026-08-15 09:32:06
0
matarsweet402
🫂matar ❣️Sweet 🍭🔐 :
Allah ya Raya mana ita yajikan mamarta
2026-08-05 19:34:35
1
alhaji.omarbigboy
Alhaji Omarbigboy :
Amin ya rabbi
2026-08-04 15:40:06
1
alhajisabituabdul5
alhajisabituabdul5 :
Amin
2026-08-07 06:13:20
0
user3667076183711
Queen 👑 :
Masha Allah siyama na
2026-08-04 18:19:49
1
toma50420
Toma :
mash allah 🥰🥰
2026-08-04 18:51:11
1
auntynkhaleed0
Auntyn khaleed :
Allahummah amyn yah rahaman 🤲 ubangiji Allah yanuna Miki kin aurar da itah
2026-08-08 22:04:03
0
fatemarabiu175
Fatema Rabiu :
Ameen Ameen
2026-08-30 15:24:21
0
nana.lauwali
Nana lauwali :
🥰🥰🥰
2026-08-04 21:04:40
2
albas259
Na Izza :
Ykk Izzatu ni kawa nafsa kagar
2026-08-04 21:08:53
1
nuseeykele
Sayyadah @ :
Siyamah nah🩷
2026-09-15 06:26:53
0
khairy.a.zaki
KHAIRY A ZAKI 🫂❤️🦋 :
Allah ya biyaki da gidan aljanna siyama bata da rashin uwa dan tanada ke Allah ya albarkaci rayuwar ta
2026-08-06 07:51:16
0
zeinaboumaroubawa
@Real Zeebeby🫅 :
Allah ya rayata ya bata Rayuwa Mai Albarka kema Allah ya baki tsawan rai da lafiya Riketa🙏
2026-08-04 17:30:32
1
queenzeeiyy
Zainab Alhassan :
Allah yaraya mike ita yasa ki aurar da abarki momin siyama
2026-08-05 03:31:14
1
zee.fulani078
zee fulani :
🥰🥰🥰
2026-08-04 15:39:47
1
user8629562141811
Maryam nasiru :
👌👌👌👌👌🥰🥰🥰🥰
2026-08-04 19:01:32
1
shafaatu.hassan6
Shafaatu Hassan :
🥰🥰🥰
2026-08-04 19:57:34
1
To see more videos from user @sumayyamuhammad02, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About