@uss21multimedia: A da can mutane ba su da asibitoci amma suna da lafiya. Ba su da yawan kudi amma suna da arziki. Ba yawan makarantu amma akwai ilimi. Ba hanyoyin sufuri da na sadarwa amma akwai sada zumunci. Ba su da yawan ni'imomi, amma suna da jin dadi. Ko ka san dalili? "Albarkar abu ta fi Yawansa",#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok