@lafiyarmatahub: Not every woman experiences these symptoms after stopping family planning, but if they persist, they shouldn’t be ignored. Low libido, irregular periods, persistent weakness, pregnancy-like symptoms when you’re not pregnant, or delayed conception may be signs that your hormones need to be assessed. Don’t guess. Get the right evaluation and understand what’s happening with your body. 📍Visit LafiyarMataHub Fertility Clinic for a fertility consultation. #FamilyPlanning #HormonalHealth #FertilityJourney #TryingToConceive #Women’sHealth

LafiyarMataHub Fertility
LafiyarMataHub Fertility
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 August 2026 19:54:51 GMT
50734
2322
70
120

Music

Download

Comments

lafiyarmatahub
LafiyarMataHub Fertility :
Watan ki nawa da gama family planning kika samu ciki ??
2026-08-04 19:56:26
2
khamisfadeelah
Phardeelarh💕🤍 :
I will like to come to your place inzanyi planning
2026-08-12 13:57:08
1
abdulhamidkabir11
Kabir Abdulhamid :
ina son inyi family planning amma ina souro
2026-08-23 20:19:07
0
amminshuraim
deejah07 :
nikuma ovarian cyst yasamin bayan nadaina ga bari har sau biyu
2026-08-04 20:09:49
1
user9353799336336
Maryam Ahmed :
watashida dacirewa nasamu yazube nasamu yazube harsau 5 yanzu ga nashida
2026-08-05 09:02:00
0
haj.rukeey
mrs Ismael :
wllh sister nayi family pilanig tun wata biyu na haihuwa so yanxu watana takwas ina xubar jini Kuma duk wata Yana xuwamin sau ukku awata Dan ALLAH KIBANI SHAWARA
2026-08-10 15:39:43
1
ashaty76
Ummu mahir :
slm Nayi nache re Amma banga pireyut ba
2026-08-06 12:37:16
1
user0906831466
Momy arfat :
Ni kuma bantaba yin planning ba miscarriage kawai nayi amma haryanzu 4 years kenan haryanzu dan Allah atemakamun
2026-08-08 20:22:21
2
mrs.babagana
Mrs babagana :
sister nikuma na haifu Amma Na haife ta ba Rai GA zankoma Naso in huta kadan Dan Allah Shawara nake nema
2026-08-04 20:53:49
0
ameenat965
ameenat :
Masha Allah
2026-08-27 11:47:34
0
dahiru.sani73
DAHIRU SANI JEGA :
wai me zai hana a hakura da jima'i sai lokacin da ake buƙatar haihuwa sai adawo bakin da ga tunda family planning yana janyo matsala
2026-08-04 19:59:15
2
maman.zahrah8
مرجانة بنت ثانى عثمان :
Wallahi allura nayi ta sanya min tumbi, kamar mai cikin haihuwa😭
2026-08-08 17:27:14
1
jidderh777
jiddah Mk :
nikuma nayi allura tin October amma harynzu kamar bata sakeniba.zan ita cigaba d amfani d tables ko saina kira?yarinyata 1year ce
2026-08-05 20:47:17
1
myyyyyyy165
myyyyyyy165 :
Ana sa implant in ana period
2026-08-05 14:00:46
0
user621558155282
zeezango :
nima nakusa shekara da dainawa amman haryanzu bansamuba ciki please sister abamu shawara
2026-08-10 14:59:18
1
feenah32
nafeesatrabiu :
ai wlh nayi danasani sosai gashinan nakasa bacci yamun shekara daya da rabi daga fara rashin lpy ya zarce
2026-08-09 16:57:36
1
dandalice1
FA DANDALICE.ng :
2
2026-08-10 12:34:56
0
aiahaali1540
oumsamha :
nikuma nacire bayan wata daya yazo yanxu kuma Shuru wlh kuma nagoda negative yazanyi Dan Allah amin explain
2026-08-04 20:05:24
0
hulwatie1234
Ameenah Yandoto👯 :
Inason magana da ke pls akan family planning
2026-08-04 20:26:31
0
fatima.gambo245
mmn hjy :
da sister anyimi cs watana shabiyar inasamu ciki ba matsala sabida banso asakeyimin wani cs din
2026-08-27 21:00:20
0
trustbridge_impor
trustbridge_imports :
Dan Allah wanene bai saka low libido noris nake bata sakani Komi sai low libido
2026-08-27 17:08:49
0
user9353799336336
Maryam Ahmed :
nikam yasani bari harsau 5
2026-08-04 19:59:42
1
user7554440581598
zubaina bello :
nikuma cekara3 da cirewa so 5 zuban ciki
2026-08-06 09:59:50
1
user7559986268235
user7559986268235 :
shawara nake so dan Allah nayi allura ta wata uku amman tasani zubar jini idan nadaina ba matsala
2026-08-08 13:28:49
1
__ammieee
Ammie :
Dan Allah a ina kuke.
2026-08-05 16:49:42
2
To see more videos from user @lafiyarmatahub, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About