@deenglobalmedia: Marigayi Mal. Abubakar Permacy. Wannan ita ce addu'ar da Allah Ya umarci Annabi Nūhu (A.S.) ya faɗa bayan ya sauka daga jirgin ruwa bayan ambaliyar ruwa ta ƙare. Yana roƙon Allah Ya saukar da shi a wuri mai albarka, domin Allah Shi ne Mafi alherin Mai saukarwa da ba da mafaka Suratul Mu'uminun (23:29) #dua #prayer #prayers #addua