@isahsenegalese1:

Isah Senegalese
Isah Senegalese
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 August 2026 21:37:36 GMT
76510
2366
197
521

Music

Download

Comments

ummiekhadija
AYUSH COLLECTION 😍 😍 :
Dan Allah karku dawo mana da umbrella dan Allah 🤣🤣🤣🤣
2026-08-05 12:44:07
146
ummuzuhraonlinemarket
Ummu zuhra :
Dinkin daa😂 amma fa bazanyi ko zanyi sai dai yazama har kasa gown😂
2026-08-06 14:59:58
26
naziruabubakar441
nazeer1222 :
Allah Sarki teloli angaji andawo ma gaskiya
2026-08-05 11:05:14
22
apparel_abayas_ng
Apparel_abayas_ng :
dan Allah karku dawo mana da style din nan
2026-08-06 06:42:58
11
umeeta_jibiya
UmmuEss_ :
Umbrella zata dawo kenan
2026-08-07 15:17:39
5
hallys.version
Sugar bender :
Allah sarki this reminds me of my mom irin styles dinta kenan lokacin…Allah ya jikan ta da rahama🥹❤️
2026-08-06 14:01:49
14
mssfulani
فا طمة💕 :
Duk sai nayi irin su da straight skirt 🤣😭insha Allah
2026-08-06 00:59:45
10
signature_by_kha_20
SIG_BY_KHA :
Dinkin da kuma ya dawo me 😁😭😂
2026-08-07 21:36:54
1
bingelibrahimkura
BingelIbrahimakura :
Dinkinmu na da 🥰. address please 🙏
2026-08-06 10:05:56
1
story_line00
Bintalo :
zaa dawo da na dinkin da kenan😁
2026-08-06 17:21:06
1
meauraduts
Me AURADU TS :
allah yaqara basira
2026-08-05 01:19:19
0
ashleysfabrics7
Ashley fabrics♋ :
flay, tab inna dinka wannan in zama jirgi😂
2026-08-06 13:29:31
1
swthrt47
Sweetie ❤️ :
Pls wane gari kake
2026-08-06 14:59:39
0
maryamarh52
M💞🔐 :
Haba tin ina yarinya nake dinkin nan😂😂
2026-08-06 15:35:25
0
fareeda.u_fabrics
Fareeda.u fabrics and more ltd :
Umbrella duniya ce 💃💃
2026-08-05 22:01:27
1
fannatj
FannaTj :
Wannan shine asalin PLAY Amma na ratsa tailor 🥺
2026-08-06 20:06:10
3
saadiyyakabir7884
HALIMATU KAKIR RADDA 😍🖤👌 :
Dan Allah zani y kamata mutum ya dinka da rigarnan ko siket?
2026-08-07 18:58:30
0
aminahamza558
Amina Hamza :
wallahi duk nayi irin dinkinnan
2026-08-06 07:14:36
2
hauwamerah
Hauwa❤️ ⫷⭕❥⫸ :
Dinkuna da sunata dawowa dai ❤️
2026-08-06 14:29:50
1
ummu.abdullahi.mm
Ummu Abdullahi Mmn Naser :
wannan mama ta mutune
2026-08-06 13:38:30
2
tarmamuwazahra
Fatima Zahra :
munyi yayin dinkin nan kam🥰🥰🥰
2026-08-06 16:49:43
1
nazey_02
nazey_02 :
Nidai ba zanyi ba
2026-08-06 10:51:09
1
sadeeyscollection1
Sadeey’s collection 🛍️🛒 :
Wallahi da Nayi style 😁😁Toh Gaskia yanzu sai sai ayi hakuri ban kuma yi 😂😂😂
2026-08-06 12:11:52
0
yar_doguwa1
Sunshine✨ :
This with pencil skirt will eat fa
2026-08-06 21:40:28
1
To see more videos from user @isahsenegalese1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About