Tinubu zai rasa kujerar shiugabancin Nigeria a Ranar zabe 2027 Insha ALLAH
Duk me Fatan faruwar haka yayimin like 👍
2026-08-05 08:06:31
196
Jafar likita :
ameen summa ameen
2026-08-21 22:54:00
0
mustapha Na ma aiki :
Allah yasa annabi yacecemu aranar tashi
2026-08-05 02:23:17
188
🥉DANMOMI🥉 :
Insha Allah andena
2026-08-05 08:11:08
60
M HARUNA MAZAJE 🙌🙌🙌 :
ayiwa annabi salati
2026-08-05 10:08:32
60
mai martaba🤠🫅 :
a kano ne koh
2026-08-05 05:17:25
30
Nana💞Khadija :
gaskiya banji dadi ba wallahi iyaye sofikarfi wasa Allah yasa moudache
2026-08-05 15:02:42
21
🛼AL AMEN SKATER 🛼🦅 :
gaskiya baikama taba wlh
2026-08-05 01:48:28
36
musan baba :
Allah yasa soyayya ta da baba ba kuskure acikinta
2026-08-05 23:18:25
20
khairiyamuhammed :
kayiwa Allah kadena maimaitamana sunankah munhaddace wlh
2026-08-05 12:52:13
18
queenbintu :
uhmmmm ajebba
2026-08-05 07:14:26
14
jafarbalarabe08 :
wasan jika da kaka ne fa
2026-08-06 10:38:39
10
📺HAUSA NISHADI 👈🎉📺 :
amma de kano ne koh
2026-08-05 21:22:46
7
HON.SANI SHEHU📱📱 :
Wanan yaron bashi da ladabi gaskiya
2026-08-05 02:59:14
28
salehdangote :
slm anas aduniya kashiga raina sakamakon fadan gaskiya allah yayimaka albarka shikuma inya yadda shikenan in bai yaddaba allah tunbukeshi nan bada jimawaba
2026-08-06 16:30:56
10
A y Abdul :
Very good approach Allah ya saka
2026-08-05 10:36:21
11
Y_SQUARE :
Wannan bai dace ba
2026-08-07 23:17:21
9
sadidange :
malan anas Allah Ubangiji ya karamaka lafiya danisan kwana
2026-08-06 07:59:39
10
yushaulauwalilauw :
wan nan gaskiya ne kagaya mishi wlh👍
2026-08-05 12:19:30
6
Alhajee Man🎧 :
Don Allah🙏 inaso inyiwa kamfaninka waqa, kajarabani inbeyimaka maana da dadiba nayarda karda kabiyani
2026-08-06 12:56:09
7
GARKUWAR SUNNAH. AMV :
Wannan abin bai dace ba kwata kwata, Allah ubangiji ya Shirya shi
2026-08-05 08:24:24
8
Aneesah 💕 :
Allah yasa yaji ya gyara Allah taala ya shiryar damu
2026-08-05 05:31:05
16
bule s shaibu :
allah ya saka maka da alkairi 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
2026-08-05 01:24:50
5
gidan sama 50/50 :
Wannan gaskiyane mln anas iyayenmune Yakamata yachanza
2026-08-05 16:18:51
7
To see more videos from user @anasmshadda, please go to the Tikwm
homepage.