@danaljannah9: 0050/ #ghanatiktok🇬🇭 @Dan Al-Jannah Suufi #sheikh_dahiru_usman_bauchi @Munacat @Shekana 👳🏻‍♂️👳🏻‍♂️👳🏻‍♂️ @Khaadimu Zaeem ❤ @MUHAMMAD_S_LADAN @Na_Shehi_Dahiru_Bauchi @ib_shekh

Dan Al-Jannah Suufi
Dan Al-Jannah Suufi
Open In TikTok:
Region: GH
Wednesday 05 August 2026 01:41:37 GMT
118859
17953
450
1954

Music

Download

Comments

auwalsuleimanlawa
Auwal Suleiman Lawal :
Wato malaman Ɗariqa qarshe ne wajen Ilimi.
2026-08-05 08:45:41
155
abubakarmuhammad7727
abubakarmuhammad7727 :
wallahi ilimi yana wurin yan darika
2026-08-05 10:07:24
110
walit71328157378694y
O.G Dan Amana 💪💪💪 :
Allah ubangiji ya Jajjada rahama 🤲
2026-08-05 07:09:35
35
1auwal_bashir_abuu_aliyu
Abu_Aliyu_001 :
Tabbas Iyayen Fiyayyen Halitta S 💞 A 🤍 W 💞 Sunfi Iyayen kowa girma da Daraja,
2026-08-05 17:07:22
54
misgaladima
Muntazar ibrahim Sulaiman :
waye halatta na qarshe? waye kuma ya haramta na qarshe?
2026-08-05 13:11:04
5
mansuryusuf5861
Mansur Yusuf :
a halin da muke ciki a Nigeria yanzu babu wanda ya hada kansa da wahala kamar wanda manyan malami zasuyi magana yayi inkari ni a fahimta ta
2026-08-05 19:53:03
15
lazimi4108514044
lazimi dja :
mukeda mlm wallahi alhamdulillah Allah Kara haske gabarin maulana
2026-08-05 07:04:35
53
chaibou1730
chaibou waje :
allha ya jikan kou da rahama ya maulana
2026-08-05 08:29:30
25
isahdanjunaid
ISAH JUNAIDU :
wallahi na gamsu shehu dahiru bauchi 🤲🤲🤲 Allah yakara ma kusanci da annabi saw
2026-08-05 10:12:32
17
ibrahimbexcellency
Ibrahim Bello abukabar :
Alhmdll duk dan darika yace Alhmdll
2026-08-05 13:29:57
26
user8766017254991
anas habu gozo :
munyi kuka dawannan rashin Allah yakai haske kabarinka ya maulana
2026-08-05 11:18:41
14
basirujibia
Basiru Salisu :
Allah yakai haske agareka Maulana
2026-08-05 09:08:21
22
userwaleed01
waleed :
Allah ya jaddada Rahma baba
2026-08-05 15:40:34
5
sir_one_dollar
A͎H͎M͎A͎R͎D͎_͎SMC :
masha allah 🤗 karatun yafita fesss🥰
2026-08-05 21:08:22
6
user814144973841308
Naziru Salihu :
Allah ya jikan ka da rahma shehi
2026-08-05 11:37:46
16
malam_chigaba_kwalam_001
@ Malam_chigaba_kwalam_ontop :
Alhamdulillahi bini'imatika ala Darikar Tijjaniya mungode Allah 👏
2026-08-06 17:10:06
5
user9581597090095
user9581597090095 :
صلىالله عليه وسلم امين يارب العالمين
2026-08-05 15:11:14
6
aminu_a_dalha
AMINULLAH ✅ :
Allah ya jikansa da rahama
2026-08-05 11:51:17
9
nagidangausee3
شوغبن تفي :
wlh ilimi sai yan dariqa
2026-08-05 11:47:50
10
sir_prof
Omar Farooq :
Ilimi tsantsa
2026-08-05 12:19:27
7
musayanware
musa isah yanware :
Kai muyan darika muce alhdlh
2026-08-05 16:54:36
7
gidan_tambaya
gidan tambaya :
Allah ya karawa darika ilimi mai anfani Allah kuma yasa wa wasu ilimi suma sugane
2026-08-05 13:21:30
12
myuncle00015
L.M.M :
gangaran kafi gwani. Allah yayi maka rahama.
2026-08-05 09:07:36
16
user55206723319320
Muhammed Umar yaro :
allah ubangiji yajadda rahama sheshy 😭😭😭
2026-08-05 13:08:40
8
To see more videos from user @danaljannah9, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About