@ramlat_abnur1: ⭐️⭐️ 2 Star General! 😄😄😄 Shin kuna bibiyar shirinmu na BADIYYA kuwa? Yanzu haka Episode 1 zuwa 4 suna nan a tasharmu ta Abnur Entertainment a YouTube. Idan har yanzu ba ku fara kallo ba, wannan ne lokacin da ya dace! Shiri mai cike da darasi, nishaɗi da saƙo mai amfani wanda zai sa ku ci gaba da jiran kowane sabon kashi. ✍️ Tsara Labari: Yakubu M. Kumo 🎬 Darakta: Ali Gumzak Sak 🤝 Partners: Sunnah Data | Ibcon Lubricants Oil Ku kalla, ku yi subscribing, ku yi sharing, sannan ku gayyato ’yan uwa da abokai. Abnur Entertainment – Inda nishaɗi ke haɗuwa da saƙo mai amfani. #Badiyya #AbnurEntertainment #Kannywood #HausaSeries