@blackyguy2: Nikam Nashiga ukku 🙆‍♂️🥹😂

BLACK MAN 🦍
BLACK MAN 🦍
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 08:28:53 GMT
137834
18722
440
306

Music

Download

Comments

youssouf.yaro.mai0
Youssouf Yaro 🇱🇧🇪🇦🇺🇸🤫 :
douk wanda yayi dariya yamine like ✅😁😆😁
2026-08-05 20:03:58
61
abdulrahmabshir
abdulrahmabshilu :
I'm sorry bro
2026-08-06 19:51:24
0
autanmagaji066
Zakariya Abdullahi magaji :
first comment
2026-08-05 08:31:43
8
jjhjnbvg
wancy baby :
wanda yayi dariya yamin like 🤣
2026-08-05 14:48:05
61
csokt5
saifulllahi kt1t :
bro a I from funtua don't like sabulu 🤣🤣🤣🤣🤣 one love bro
2026-08-05 08:46:49
1
user20600309180267
el mohd I B :
ahhhhhahhh
2026-08-05 10:27:59
0
fatisouleymane101
@Temah1 :
saboda dariya saida na mare mijina😂🤣🤣🤣
2026-08-05 15:42:08
24
kalifatoliman2
TOLI MAN 🦍 :
Istimina i ayyy
2026-08-05 08:32:28
1
abdull.ilahi
Abdul ilahi na baye🙏😍❤️ :
ayiwa annabi salati
2026-08-05 08:38:27
23
sz.abbaso610962685
SZ ABBASO 🇳🇬🇪🇸🇧🇷🇵🇹🏆 :
😆hhhhhhhhhhhhhh
2026-08-06 01:05:55
1
ibrahima_yabo
Ibrahim :
shugabah 😂😂😂 ina son infara nima
2026-08-05 08:34:49
11
sadeeq__kd
S KD🐊 :
(Wallahi) this is true life story. Yau kwana 9 kenan, muna zaune sai aka ƙira wani abokin mu a waya. A lokacin da suke gaisawa sai mu ka ji yana ce masa ok sir ba matsala (repeatedly). Bayan sun gama gaisawa sai kawai na ga ya yi shiru alamar there's something deeply going on psychologically. A minutes after sai ya ce na jira shi yana zuwa yanzu zai dawo. A lokacin ban kawo komai a kaina ba kawai sai na ce masa ba damuwa. Muna nan muna hira har ya je ya dawo normal. Sai bayan ya dawo ne kuma na ga fuskar sa kamar alamun ya ɗan yi hawaye partially. Honestly Allah bai min tsegumin bibiyar abinda babu Ni a ciki ba, amma ina observing duk abubuwan da suke kusa da Ni in case of cases. A lokacin kamar ba zan tambaye shi ba sai wata zuciyar ta ce JUST ask him may be mu taimakawa juna. Da ya zauna sai na tambaye shi abinda yake faruwa. Wlh buɗar bakin sa sai yake faɗa min cewa "wannan mutumin da ya ƙira shi a waya babban mai gidan su ne shekaru biyu baya da suka wuce. Shine mutumin da yake basu BASHIN Siminti Tirela guda sukutum sai bayan sun siyar ma sannan suke yi masa balance. Yake faɗa min cewa wlh akwai lokacin da ya basu BASHIN Tirelar siminti har guda biyu sai bayan wata takwas sannan suka kai masa balance kuma a tsawon waɗannan watannin ko sau ɗaya bai taɓa ƙiran su ba. Yau an wayi gari wannan mutumin shi ne ya ƙira shi a wannan lokacin da muke tare yake faɗa masa cewa ya tura masa 1,500 ta Opay ɗin sa zai kaiwa yaran sa ƙanana abinci. Wannan abun shi ne abinda ya bashi mamaki har ya zubar da hawaye saboda tsabar karayar zuciya. A wannan lokacin da suke yin wayar wlh ko sisi babu a wurin sa amma a hakan yake ce masa okay sir saboda kalmar ta yi masa nauyi yace masa babu kuɗi a wurin sa. Wannan ne yasa bayan sun gama wayar ya tashi ya tafi aron kuɗi ya tura masa. A kan hanyar dawowar tasa ne yake ta kuka idan ya tuna halaccin da Alhajin nan ya yi masa a kasuwa amma yau an wayi gari dubu ɗaya da ɗari biyar kawai yake nema don ya kaiwa 'ya'yan sa ƙanana abinci. This life is full of lessons beyond measures. Allahumma inni as'alukal huda Wattuƙa Wal'afafa Wal'gina ya Allah.🤲
2026-08-05 08:53:26
11
khadijahmuhammad095
🎀🦋khadee🥀Love ❤️‍🩹🖇️🎀 :
Wayyo Allah cikin 😂😂😂🤭🤭🤭
2026-08-05 22:04:31
4
abbahlawal472
RANCY JR :
shiruna shine alkhairi ga mai gidana
2026-08-05 16:45:49
5
user8281953756128
MARI KAMCHI7 🇳🇪 :
wayyo Allah kikina 😂😂😂🤣🤣😂🤣
2026-08-06 10:53:23
1
alfredlukaqq
Ahmadluke181 :
na shiga uku ,Kai ko laifin me ka musu
2026-08-05 20:29:08
2
17nura_mohammed
🌹⚡__NURA__⚡🌹 :
wllh ya karbeka
2026-08-05 08:40:50
3
sadauki_ibrahim
Sadauki Jr :
Gsky ba'a taɓa latsa kah irin haka ba 😂😂
2026-08-05 13:56:05
3
dan.furazah
khaleed Kano :
allah yakarawa annabi daraja
2026-08-05 08:36:24
2
alhajioo1faskarii
Alhaji oo1 faskarii 🎶🎧🎹 :
kamfani gida saida kai brother hhh
2026-08-05 08:44:26
3
umaribrahim3938
Umar ibrahim :
hhhhhhhh🤣🤣🤣
2026-08-06 23:32:33
0
musasf90rri
Musasf85☠ :
hhhhhhh
2026-08-07 05:39:49
0
aminu.sadiku
Aminu Sadiku :
😂😂😂😂 shigaban istimna'i
2026-08-07 07:53:32
0
nurainissani
Nuraini Shafiu sani :
Gsky kana ckn alkhairi 😂
2026-08-07 00:34:14
0
To see more videos from user @blackyguy2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About