@iconicmedia24: Yadda wasu mazauna jihar Kano suka kusa rasa idanunsu wajen karɓar magani kyauta a Panshekara. Sun shaida wa ICONIC TIMES cewa ana ba su magani, a ɗiga masu a ido, sannan a bulbula masu ta kunne idan ta kama. # #kano #newsupdate #NewsUpdate #BreakingNews

Iconic Times
Iconic Times
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 09:33:57 GMT
240402
6561
310
2088

Music

Download

Comments

ask4phally
Hungry helpers grill :
Nigeria is becoming something oo
2026-09-25 11:47:19
0
meenatou27
Amanar cutie tyha♥️ :
nifa Allah yagani bana wasada Abu uku ido kunne nono wlh ko likita sai babba zangani akan wnn matsalan
2026-08-05 18:58:09
136
musaauwal53
Auwal Musa :
waya chema anabada abun Arziki kyauta akasan nan
2026-08-05 20:45:55
74
hadizamusadiqrazaq
HDZ duniyar shadda & more :
😂😂😂wayyo cikinah
2026-08-05 19:56:23
25
fateema_a1
Teemerh :
ayi wasa d komae oo Amma Banda ido
2026-08-06 06:56:04
10
fatima.hashim96
Fatima Hashim :
Allah yaso ma idon bai makance ba
2026-08-05 22:33:27
14
rumah8439
RUMAH🥰 :
Nadiga masifa🥹😂
2026-08-05 21:34:44
5
yar.fulbe.palace
Yar Fulbe palace :
wlh dis tin is not funny but wlh i can't control my self... d way man is narrating 😁😁😁may almighty Allah protect us....... pls am i d only one 🤣🤣
2026-08-05 21:44:44
11
_crunchybytes_peanuts
Crunchybytes_Peanuts :
Duk abinda zaace mgni ne an baka kyauta a Nigeria toh na na arziki bane!
2026-08-05 23:43:38
7
arafventures1
ARAF VENTURE'S :
ba,abada abun arzuki kyauta a Nigeria
2026-08-06 23:11:15
1
amaryrytiktok.com
Mrs Yusuf🥰❤️ :
Daman inba cuta ba me za,a raba a Nigeria talaka ya samu a kwanciyar hankali
2026-08-06 04:44:44
4
scent_by_ibtee
scent_by_ibtee :
yace ashe na diga masifa😂sorry🥰
2026-08-06 19:30:14
1
yusineshahit2
Yúsí ne shàhít :
▶lIlIlIIllIlI 1:25
2026-08-06 19:04:11
2
raneems_classic_enterpr
Raneems Classic Enterprises :
Allah ya dubeni wallahi har zanje Alhamdulillah ..Allah ya Baku lafiya
2026-08-05 19:53:52
6
momffan
usermaimulawal :
innalillahi baba nura
2026-08-06 21:26:23
2
wear_by_meena
Veils in Damaturu* NWE♕ :
Allahu Akbar🥲talaka bawan Allah
2026-08-06 12:34:47
3
saadiyyakabir7884
HALIMATU KAKIR RADDA 😍🖤👌 :
Hmm Allah y kyauta
2026-08-06 07:41:09
2
ummitaummitace
@Ummitah ce🧕❤️‍🩹🧕❤️‍🩹 :
shiyasa koda yaushe nake rokon Allah ya rabani da mutuwar Abu uku mutuwar ido da mutuwar zuciya da mutuwar cen kas,,,,,🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-08-06 06:40:54
4
.naima52
Naima :
Inna lillah😳😳
2026-08-05 21:17:37
2
ceoleema_ice
CEOleema_ice :
2026-08-05 21:18:07
1
user1263374413958
nana huzeey :
wlh nima hakan ya taba faruwa dani a asibitin malam Aminu kano
2026-08-06 07:47:48
4
no_time_to_check_tim3
D S P Ambassador🇳🇬 :
Ina cikin daki yanzu haka inaso inyi Dariya 😀 Amma ina tsoron sauro ya gane inda nake kwance 🛌
2026-08-06 09:25:13
3
To see more videos from user @iconicmedia24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About