@xahraddeen.brave: @Dauda Kahutu Rarara #viralvideo #taging #trending

💫Brave💫
💫Brave💫
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 10:12:59 GMT
329509
31994
831
2475

Music

Download

Comments

manasha292
Norah 🖤🦅 :
kana da mahaifiya aii duniya ce
2026-08-30 11:03:53
45
kamalshaya
Kamal shaya1 :
duk wanda yayi dariya yamin like😂😂😂
2026-08-05 17:03:45
311
baturebackup
Baturejirgi :
Manzon ALLah saw yace ku martaba furfura ko ta baya hudece 😳🥰
2026-08-06 08:01:17
110
engr__sameer
engrsameer :
Kayyyasa 😁😂🤣
2026-08-31 11:21:05
1
rkokee5
R KÕKĕě :
gsky baikamataba uwa uwa che bro
2026-08-06 10:38:11
44
matarkf
chubbygurl 💞💞 :
banda iyaye dan Allah 🥺😂😂
2026-08-31 09:26:52
11
aliabdourazak2
Ali Abdou razak :
uwa uwa ce
2026-08-31 09:00:46
5
carwash473
Mai prado :
wlh banajin dadin abun da akewa baiwar Allah nan
2026-08-06 08:23:20
17
abbanmama406
Abban mama❤️ :
Gaskiya bakamataba uwa uwace muringa martaba ko mahaifiyar waye tunda duk abunda mutum zaiyi mahaifiyarsa bazatasakashi ba, Allah yasa mudace
2026-08-06 23:14:35
10
shamsuaicreator
Shamsu Engr :
Dakyau acigaba da gashi
2026-08-06 18:38:01
15
.young..lover
Muhammad Ibrahim Auwal :
Adinga Girmama Uwa Pls
2026-09-01 17:31:28
1
bako.animation
Bako Animation :
Kai me karanta comment Allah sa mahaifiyar ka yar aljanna ce
2026-08-07 17:18:52
33
aliyuumar.umar5
Aliyuumar Umar :
Dukwanda yayi dariya yamin like 👍
2026-08-27 10:00:35
7
king.khaleed6
👑King khaleed💚 :
Kaima fa kana da iyaye abokina
2026-08-27 22:49:48
6
offecialabba
💫A_HASSAN💫 :
mahaifiya tawuce wasa❤️
2026-08-07 10:21:28
5
kadermahamed333
kadermahamed333 :
uwa uwa ce ko yatake😊😊😊
2026-08-30 19:41:08
2
user8153408575797
sadeeq :
dan Allah Dan girman Allah Adai Na sa,iyaye
2026-08-05 22:43:17
2
isamail086
DAN FARIN GIDA 🏳️ :
Zanyi ADDUA'A kowa yace ameen 🤲Allah yasa kar mu shiga ƙabari da Haƙƙin kowa a kanmu.🤲😭🤲
2026-08-07 19:11:22
7
snp821
life is very hard 😭 :
uwafah
2026-08-24 16:16:52
2
khairat155
YAR MUSULMAI :
gsky wannan Bai dace ba wlh Sam baji Dadi ba har ciki raina iyaye fah🥺
2026-08-31 16:54:50
2
meemah8351
meemah…….!🦋❤️‍🩹 :
Don Allah kudae nah irin haka please sabida itah mahaifiya ce haba kuyi dashi mana basai takai gah iyayye
2026-08-30 13:15:39
4
real_____bappah2
Bappah_jr :
Gaskiya harga Allah banji dadi ba uwacefa 🥺
2026-08-08 16:37:56
3
malamsunnah5
🇳🇪Sunnah Zallah🇳🇬 :
Laifin wani baya shafar wani please 🥺
2026-08-07 18:23:31
2
danzabuwacomm1
Adamu Abdullahi Yahuza :
Fantsamifa kawai Akace🤩
2026-08-06 15:49:37
4
umarkabeer470
KING OF SCALE ⚖️⚖️ :
mahaifiyar shi cefa🥲🥲🥲
2026-08-09 18:51:17
2
To see more videos from user @xahraddeen.brave, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About