@auntyshanmix80: Anan Shehu Masussuka ya fahimci Qa'idar mu (Shi'a) da kyau inda ya nuna duk wata ruwaya data saɓawa Nassin Qur'ani bata inganta ba. Yazo cikin littafinmu daga Ma'asumai (S.A) cewa: أَيُّها الناس ما جاءَكم عنِّي يوافق كتابَ الله فأَنا قُلتُه، وما جاءَكم يخالف كتابَ الله فلم أَقله Ma'ana: Ya ku Mutane, duk abin da ya zo muku daga gare ni wanda ya yi daidai da Littafin Allah, to ni na faɗe shi, sannan duk abin da ya zo muku wanda ya saɓa wa Littafin Allah, to ban faɗi she ba. #Quran #Hadith #Nigeriainamafita #nigeria
Aunty Fatima Saeed
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 10:16:24 GMT
Music
Download
Comments
BB :
inayinki
2026-08-07 03:42:23
0
khalid :
sister are you
2026-08-06 22:32:09
0
@Pilot Usman2938 :
gaskiyane sister
amma please 🙏 are you married or you are single?
2026-08-06 22:10:46
0
Abdullahi :
Wallahi Wallahi inda ace duka mallaman Nigeria zasu zama kamar sheikh Ibrahim El-zakzaky da Nigeria ansamu zaman lafiya mai daurewa
2026-08-05 11:03:13
33
moutari :
Well done sis
2026-08-06 22:57:56
0
عثمان متاكا يوسف :
muci arzikin ahalin gidan annabi s.a.w
2026-08-05 15:46:02
45
MUSTAFA :
Wllh akidan shi’a yana burge ni inason shiga 🙏🏻 pls serious
2026-08-05 23:13:23
15
tasheeraleeyumkr :
wanna gaskine
2026-08-06 18:55:12
0
@ismaeeil isahgmail3 :
ameen summa ameen
2026-08-06 11:49:03
0
Ismail Tasiu :
wai suwaye yan kamfanin in kunsani kumun like
2026-08-06 10:02:34
5
Mohammed Saidu (Sly) :
Masha Allah , ya maulana massusuka
sabiul mangara
2026-08-06 10:51:40
3
SHÉHU :
Dan Allah a ina zan samu yar shi'a, naga sunfi kowa hakuri.
2026-08-05 11:54:13
2
08169490780 :
masha Allah wallahi inasonki
2026-08-05 16:14:13
3
Aliyu Abdullahi :
labbaika yahusain💕
2026-08-05 21:43:23
6
Mahamamat Ibrahim :
Masha Allah muna ganewa karatu yana zuwa Allah yakara Malam lafiya
2026-08-06 06:26:15
1
Abu BCG 2026 mlf :
wannan gaskiya ne antynmu
2026-08-06 07:19:38
1
umaru ismail :
Allah ya sa mucika daimani amen ya Allah
2026-08-05 10:29:59
2
Lawan Ibrahim Ado :
Tabbas wannan gaskiyane ba karya
2026-08-06 08:41:19
1
Zalkiful Yahya :
Allah saka Miki da alkairi
2026-08-06 08:07:22
2
YUSUF HALILU DAN KT :
mufa yanxu sister basai munce komaiba Allah yakawo lkc
2026-08-05 20:20:24
2
@BDUL@0055 :
bawai bane mlm masha allah 🥰
2026-08-05 11:05:39
1
Imirana Saifillahi :
Ke ami ami
2026-08-05 20:57:09
1
Manniru Shehu :
gaskiyane
2026-08-07 21:19:29
1
sayyidumar :
Jama'a happy maulud
2026-08-06 01:47:35
1
daoud :
Ykk
2026-08-08 00:57:56
0
To see more videos from user @auntyshanmix80, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.