@ibrahim.haruna.ngulde: Haihuwa ba haramunba amma ina amfanin atara yara ba’asan cinsu da sha ba,haba jama’a🥲🥲🥹🥹🥹🥹🥹#fyp #viral #tiktok

DIRECTOR TAILOR ✅✂️✂️🙌
DIRECTOR TAILOR ✅✂️✂️🙌
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 13:36:09 GMT
81816
7411
363
671

Music

Download

Comments

healingwith_aisha
Ayshatou🌸 :
Haka jiya wata tazoANC shekara 30 haihuwa goma sha uku bari daya
2026-08-05 14:32:37
60
user5756719424821
MJ enterprise 🌺 :
adawo dani pls
2026-08-05 13:41:40
51
ummubasma6913
Ummbasma collection 🤩 :
19yrs yara 2 amma uku sn rasu Allah y jikansu yasamasu cetonmune
2026-08-05 20:59:04
6
loisjohn62
Lois John223 :
😂😂😂😂😂 Kai director
2026-08-05 18:07:37
0
mammanm01
zahrah🥰 :
idan anyi magana su ce qaddara
2026-08-05 15:02:17
21
hapsy955
Hapsat muhd Kabeer :
Hmmm Bakasan me haihuwa ba fa in allah ya kaddara ma haihuwa wlh ba planning ba ko me seta haifi rabata allah dai ya rufa mana asiri kawai
2026-08-05 14:27:07
32
hauwababi3
hauwa babi :
sai suce ai aihuwa na Allah ne
2026-08-05 15:10:41
27
nasiba.dauda8
Nasiba Dauda :
aurena shekara 8 Yara biyu Alhamdulillah 🙏
2026-08-05 19:27:31
14
user7946025268020
user7946025268020 :
darecter abude mana saved
2026-08-05 15:01:57
2
yayazola4
YAYA ZOLA ♓🇳🇪 :
wlh moukula da sallah akan lokaci 🙏🙏🙏🥰🥰🥰
2026-08-05 13:41:18
57
achoose___clothing
Achoose____clothing :
Planning in ayyyy😂😂😂🥰
2026-08-05 14:53:42
21
zaraabdullahi62
zarah maiduguri :
mijina ya sakeni🥺
2026-08-05 15:08:52
15
mamandanalbarkace
Maman ɗan albarka ce 🥰✍️ :
😂Ko yau wata ta min tsiya wai har yanzu yaya uku ne da ni
2026-08-05 16:40:39
6
samrat_collection
samrat_collection :
Jerowan ayy 😅😅
2026-08-05 15:31:22
1
zainabkida
Zainab Kida :
Zazzago yaran ayyy
2026-08-05 16:54:38
0
mrsmaitama_3
Scents_scoosh_kn :
Akwai auren shekara sha uku yaya 11
2026-08-05 18:27:21
8
kanoofx
KANOO FX :
Wallahi really talk ✌️😂😂
2026-08-05 14:24:48
3
apdoul80
Wazeereen Yan comment section :
Yau Daya kafada Gaskiya
2026-08-05 14:44:46
5
ammiee24
ammiee24 :
Inaso nayi saving naturama asabe😂
2026-08-05 14:12:20
8
sizzlesnco
Sizzles&Co|Masa & Small chops :
Matan ma basa ji! Wlh last week da na shiga kasuwa naji kidin kayan yara, da babies food Allah sai naji haihuwan ma sai ya zama dole!
2026-08-05 17:41:36
5
ummu_minal__
EVERYTHING BY HM :
Dan garinmu kana kasheni da dariya wlhi.... uhsa kwarbiu 😄
2026-08-05 14:00:02
10
feenataliyukangiw
feenataliyukangiw :
First comment 😂😂😂
2026-08-05 13:42:00
5
amahkmb
Amah❤️ :
mu munaganisu a asibiti 😂😂😂 community service duniyane
2026-08-05 13:47:38
10
hirfat.001
Fatima Tahir Yusuf :
wallhi Alla y kyauta kawaii
2026-08-05 13:53:55
7
To see more videos from user @ibrahim.haruna.ngulde, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About