@jagumaihala: Allahu Akbar! A wannan hoto akwai wasu fitattun mutane uku da suka taka muhimmiyar rawa a tarihin Kano da Najeriya baki daya. A hagu akwai Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji (Dr) Ado Bayero, a lokacin yana matashi kafin ya zama Sarki. Marigayi Ado Abdullahi Bayero ɗa ne ga Sarki Abdullahi ɗan Abbas, kuma bai taɓa yin hakimci ba kafin Allah Ya ba shi Sarautar Kano, inda ya gaji gidan sarauta. Ya yi shekaru 52 yana kan karagar mulki, domin ya fara sarauta tun lokacin da sarakuna ke da cikakken iko, har zuwa lokacin da siyasa da sauyin zamani suka sauya tsarin mulki. A tsakiya kuma akwai Alhaji Tijjani Hashim, Galadiman Kano, kuma babban ɗan Majalisar Sarki. Duk wanda ya san tarihin birnin Dabo ya san irin girma, ƙasaita da martabar Galadima a Kano da ma sauran sassan duniya. Galadima ya yi aiki tare da Sardauna, kuma an san shi da jajircewa da dattaku. A dama kuma akwai Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata. Mahaifinsa ya taɓa riƙe kambun kasancewa cikin fitattun attajiran Afirka, shi ma kuma ya gaji sana'ar kasuwanci, ya yi arziki matuƙa, har ana saninsa da yawan taimakon jama'a, kuma yana iya bayar da kyautar biliyan ɗaya saboda Allah. Duk waɗannan manyan mutane a yau ba sa a raye, amma Allah Ya lullube su da suturarsa har suka koma gare Shi cikin mutunci. Allah Ya gafarta wa magabatanmu, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu. Amin. #Siyasa #Leadership #ArewaViral #TarihinNajeriya #NaijaLegacy

JAGU MAI HALA 😍❤️
JAGU MAI HALA 😍❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 16:43:48 GMT
440056
12360
120
740

Music

Download

Comments

azzikrhausa
Azzikr Hausa :
Ga original din
2026-09-26 13:40:10
0
hassan.muhd85
🙏Hausa Fulani🙏 :
Dan Allah da gaskene ?
2026-08-05 21:17:41
3
ballin2221
Ballin :
Sarkin da ya Amsa sunan sa DUK Arewa, Allah ya Kai Haske Kabarin ka 🙏🙏
2026-08-07 10:13:51
3
commander.0013
Commander.001 :
Allah yajikan su da rahama irin dukiyar da Allah ya tara muku Allah ka rabata gida biyu ka bani rabi me albarka
2026-09-06 21:20:47
1
ahamadibrahim52
ahamad waraka :
Allah sarki Allah yajadadda rahama agaraisu saboda fiyayeyan halitta annabi Muhammad saw lalai munyi rashin manyan mutane wlh muma idann tamu tazo Allah yaqinmu yasa Mugama lfy Dann isar annabi Muhammad saw 🥰🥰🥰🥰
2026-08-06 16:08:15
2
mumka_exclusive_shop
MUMKA EXCLUSIVE :
Sarki kano wanda ya amsa sarauta
2026-08-07 07:32:48
3
saad.sani2
Saad Sani :
Allah kasa muyi karshe me kyawo
2026-08-07 15:24:50
3
adamuumar6180
Adamu Umar :
which year was the picture snapped. Allah SWT ya jikansu da Rahama
2026-08-09 11:14:40
1
hassan.umar.hamis
Hassan Umar Hamisu :
Ameen ya rabbii
2026-08-05 23:50:31
2
kassisessentials
Kassis Essentials :
Allahu Akbar
2026-08-09 15:23:22
1
mas.c.v
MAS C.V :
Allah kaiymusu rahama
2026-08-06 17:48:36
1
aliyumusa9768
aliyumusa9768 :
Amen, Allah ya jikansu Amen.
2026-08-07 17:17:34
1
abubakarumar7891
abubakarumar :
Amin ya hayyu ya quayum
2026-08-07 01:57:40
1
farouk09025010816
Farouk 01 Engeeniar :
Ameen ya hayyu kayyim
2026-08-05 22:02:52
1
yakubu.isilam
Yakubu isilam :
Amen
2026-08-09 10:58:24
1
user7298534493320
user7298534493320 :
Ameen ya Hayyu ya qayumu
2026-08-07 16:59:46
1
babasalu538
Baba Salu :
Allah ya gafaratamasu
2026-09-16 21:24:33
0
user455837806681
user455837806681 :
ameen yaa Allah
2026-08-05 18:35:13
0
s..muneer
S. Muneer :
Allah Akbar!!! Allah Ubangiji yasa Aljanna Makoma
2026-09-09 21:18:16
0
nouhou.issa
Ets.Nouhou Issa et frères :
aminé yarabi
2026-09-09 21:07:52
0
comrd.idris.saidu
Comrd Idris saidu :
Allah ya jiqansu
2026-09-21 16:18:33
0
banks.12mai
KAMAL_DINE :
allah yayi musu rahama intamu tazo allah yasa muchika da emani Amin ya rabbit Amin ya rabbit Amin
2026-09-09 21:55:55
0
user6692109078577
Liya,atu :
Ameen
2026-09-15 12:31:51
0
use08066200872
2026-09-14 10:14:35
0
omomailagos1
my balance :
amin
2026-09-18 21:04:52
0
To see more videos from user @jagumaihala, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About