@feedys_kiddies: Replying to @fadimatuibrahim1013

feedy kiddies stores
feedy kiddies stores
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 17:05:58 GMT
25859
745
36
77

Music

Download

Comments

maimunatouroyale_collect
maimunatou garba :
ni nawa sai ansa password ya zan yi please
2026-08-06 12:33:59
0
ayusherayusher0
@ayusher-ayusher❤️🫂 :
What is L n v
2026-08-06 21:45:17
0
reembloom.ng
𝑅𝑒𝑒𝑚𝑏𝑙𝑜𝑜𝑚.𝑛𝑔🌸💞 :
please munsiya TV ne me hade d receiver to takiyi ne
2026-08-05 23:08:28
0
hassana.aminu72
Hassana aminu :
Pls sis ina son saira movie’s ama ban d ashi a star time 👏
2026-08-05 19:31:12
0
mustapha_shehu34
Mustapha Shehu34 :
Next Arewa24 pls
2026-08-05 22:29:50
0
rukayyashaddaduja
Rukayyah :
ga remote ena dai screen en tv kuma yanzu ba wuta
2026-08-05 18:43:38
2
sr_fashionn
SR FASHION :
Dan Allah ya zanyi na nemo Algaita ina son kallon wani dare yau
2026-08-06 13:41:47
0
alaweeyyah_wakili
Alaweeyyah_wakili❤️🕋 :
Nikuma ga list din duk ta shoshin Amma idan na shiga no signal suke sawa tauraruwa da timbingiwa ne kawai suke budewa
2026-08-05 18:31:47
0
aisha.abbakabir
Aisha Abbakabir :
ni Algaita nane bayayi ko achanza channel dinne bansania
2026-08-06 10:03:12
0
zainab.yusuf.yusu
Zainab Yusuf Yusuf :
Don Allah me yasa saira na yake yi yana daukewa
2026-08-06 11:38:07
0
aisha.hudu59
Aisha Hudu :
Dan allah number ki inasan maganadake please 🙏
2026-08-05 23:11:41
0
faty8598
Faty BH🦋 :
ni arewa na ne yake nuna no signal Dan Allah yazanyi na gyara
2026-08-05 17:26:17
1
inyasiyyahharazimi256
ZAHRA INYÀSIYYA 💗 :
dan Allah kinga remote Dina ya zana gyara algaita TV Dina pls sunan dish din D-tech
2026-08-05 17:25:00
1
user7323232726530
fa,azz :
Dan Allah yaake saching
2026-08-06 09:49:44
0
aishalwl2
user400821798043 :
Dan Allah kitaimakeni Wlh password takes Amin
2026-08-06 04:01:12
0
princessdeejarhhh1
نان خديجة بنت محمد :
nikuma arewa ne bayayi kuma naga Ni idan na shiga menu ba irin naki yake nuna man ba
2026-08-06 11:37:27
0
teemaharun
Fatima Muhammad Haruna :
Mudai ba kalan remote din mu bane pls a taimaka mana mu samu algaita
2026-08-05 22:28:02
0
rukayyashaddaduja
Rukayyah :
wlh nidai na kasa ganewa sbd duk inda kike shiga babu a nawa samsung ce dani kuma wlh gaba daya chaneels enna no signal ne garin nemo algaita
2026-08-05 17:27:45
2
rukayyashaddaduja
Rukayyah :
alhamdulillah na gyara nawa dan allah ki nuna mana yadda zamu dawo da algaita enmu ta wnn tv tamu
2026-08-05 21:57:35
1
oumayaa23
Oum Ayaan🥰🌹 :
Nima Nawa sun dauke kuma nayi baiyi ba sanna TP din na dauke babu number
2026-08-05 18:59:47
0
teemahsambo2
Mrs AA❤️‍🩹🫂😘 :
Dan allah ya za ayi na dawo da Al gaita na da hausa 7
2026-08-06 12:07:03
0
oumfarhan0419
Oumfarhan :
ni arewa nane yake nuna no signal Qausain tv Kuma ya bace ma
2026-08-05 19:22:02
0
www.ashnas
ASHNAS :
DanAllaah da annabi ki bani number ki
2026-08-05 22:25:57
0
mum.naheeda
Fatimaazwall :
Muna godiya hjy
2026-08-05 20:48:09
0
rukayyashaddaduja
Rukayyah :
yawwa ga nawa
2026-08-05 19:05:46
1
To see more videos from user @feedys_kiddies, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About