@abdulazeezmuhammad99: #Mumutanan Randagi adalci mukeso abd bawanda yafi karfin doka alokacin da muke cikin yanayi narashin tsaro shekara da shekaru muna hijira zuwa birane har wasu namana kallon kauyawa shi Auwal Dan hazan agajin Mai yabamu ysanyadda mukayi har Allah ysa mukasamu zaman Ipia agarin mu Amma sai alokacin Mai yasa bece zaizo yayi aikinsaba idan ya isa sai bayan mungama fama da y'an bindiga wani Dan ta,addan gari karamin mara kunya yzo yce zenuna Mana lko da garin mu to Bai isah in Sha Allahu U! Kuma sai yagirbi abunda yshuka tunda ga duniya munsami zaman Ipia bakingwargwado Kuma Allah ykaromana azziki Mai albarka ayankin mu Kuma wani yce zefimu Iko dashi Shiba gobnatiba kayikadan kasani Allah bazaibarkaba har yau har gobe har jibi har gata har citta muna masu bin doka Kuma munasa rancewa doka zata kwato Mana hakin jinanan y'an uwan mu agunsa (fo 6:18#fypシ゚viral🖤tiktok #viral_video_tiktok_treding_foryoupage