@realalijita: "Jam'iyyar APC bata tare da Rarara a cikin wannan cin zarafin Mallam Ali Fantami. Kuma Muna Kira da A Tube Shi Daga Sarautar Sarkin Wakar Kasar Hausa" Dr. Hamza Abubakar (Talban Kasar Hausa, Shugaba a Jam'iyyar APC)
Ali Jita
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 18:20:12 GMT
Music
Download
Comments
علوش البرناوي :
karshin rarara yazu inshallahu
2026-08-06 14:07:55
7
DOONEKB :
did Wanda yayarda a warfare rawanin rarara yayimin liking 👍 please 🙏
2026-08-05 18:28:48
14
Uwar-marayu,jos :
wlh harda hakkin Naziru sarkin waqa
2026-08-05 20:45:16
26
CHEF HAUWA NURR :
Malam malam ne🫰🏻samosa always available
2026-08-05 18:26:01
46
Aisha yakubu :
gaskiyane My Brother
2026-08-06 07:13:55
1
official leehat001 :
you guys did the right thing i do appreciate your discipline
2026-08-05 19:03:10
17
@Dan Nufawa tv✅ :
Good adverse
2026-08-05 23:56:47
1
ANAS A AHMAD🎹🎙 :
ai wllh Sarkin Daura Yaci kai Kawai ku jira Allah ya Kira Shi
2026-08-05 21:07:24
5
chefbalalie :
Hmmmmmmmmm
2026-08-06 19:10:43
1
Real Ahmad Maje 💎💪🏽💎💪🏽 :
Dan allah amin like
2026-08-05 18:30:04
27
v_bfamily :
Akwai wani legend yana nan yana karanta comment baya cewa komai sai murmushi 😁 to ykk bro yimin like kawuce mana😂✌️
2026-08-06 21:22:26
5
Ummah :
U earned my respect malam Hamza🥰
2026-08-05 21:06:02
5
Rahma auwal :
hmmmmm😁😁😁
2026-08-06 06:58:59
1
🎀Queen ryam🎀 :
Ko mene zakuyi APC sai mun kaita kasa
2026-08-06 12:16:46
5
❤️❤️ Chindo 🦋✨ :
keep the good work jita🙏
2026-08-05 19:31:20
6
abdulkadir.mainasara :
Wlh haka ne yallabai mai daraji
2026-08-05 19:38:58
5
MAI ALLO TRALHABAL MEDECINE :
gaskiyane kakawo shawara
2026-08-05 19:45:02
5
Umar faruq :
Wannan gaskiyane ya cancanci girmamawa
2026-08-05 19:49:36
6
Fateema styles ✨️ :
masha Allah naji dadin hkn alhamdu lillah ala kulli halin ♥️
2026-08-05 18:56:27
5
mamieeyib :
rarara Bai zagi mlm ba Dan Siyasa ya zaga
2026-08-06 06:31:09
3
saiduumar6150* :
gsky
2026-08-06 14:00:33
1
IBRAHIM MUHAMMAD :
Ni Malam Professor Isa Ali Pantami Shine Role Model Dina
2026-08-06 15:34:03
2
shamsu isiyaka :
ali jita sai kushiga wahala inshallah
2026-08-06 07:35:02
3
abubakarumarjimeta001 :
hhhhhh😂😂😂😂😂
2026-08-06 12:02:41
1
To see more videos from user @realalijita, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.