@rfi_ha: Ƙasashen duniya sun yi mamakin yadda Najeriya ta yi musu fintinkau a kasuwar hannayen jari, inda har suka ce za su yi koyi da ita - Dr. Umaru Kwairanga

RFI Hausa
RFI Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 18:33:42 GMT
54641
5658
85
199

Music

Download

Comments

garkuwan.arewa01
garkuwan.arewa01 :
wlh dagaskene dan arewa shine matsalar Nigeria Idan muka duba 50trillion da yake magana idan kayi duba da price nz dollar at that time and multiply the amount it may give you 200trillions instantly
2026-08-06 07:32:09
3
engineer7755
Young Engr :
Corruption mana
2026-08-06 05:51:45
0
billyjeo
Bilal Abdul :
This man very confident and outspoken.. I like him. He’s actually the first person in 2026 that made me like Tinubu..
2026-08-06 00:12:23
4
amnantv
Aminu Abdullahi (Olympic) :
Toh ai nabanzane tunda babu abunda talaka ya amfana.
2026-08-06 07:31:19
11
distinguishyuguda
Distinguish Yuguda :
Campaign season na lying season😅
2026-08-06 14:06:28
0
trucks_by_garanty
TrucksByGaranty :
a tafa wa Honourable 😅
2026-08-05 19:08:07
0
usmanharunagulumbe
GULUMBE :
First comment
2026-08-05 18:38:15
0
mhmdsalhm993
محمد صالح بن محمد الدوسري :
Allah shi sa ba karya bane
2026-08-05 23:01:35
2
alajikaramisaniwada
alajikaramisaniwada :
trillions 150 anya gaskene kuwa ? aduba lamarinan
2026-08-05 21:09:46
4
king_of_s.dole
🅿️🅰️KASSIN✅ :
wlh wannan karya ne
2026-08-06 00:43:31
1
muhammedbinkhalifah
AA SANTA PHONE Store :
Alhamdulillah wlh hakane. Nima nayi stock nasayi hannun jari. a MTN. Wlh kasa da wata 6. Sai Dana samu riba ta ban mamaki wlh.
2026-08-05 22:27:39
4
shehuyakoyako99
Shehu Yako Yako :
Allah sa ba karya yake va
2026-08-05 20:56:27
1
sarkincomment0
SARKIN COMMENT :
Allah yasa gaskiya yafada
2026-08-05 19:53:37
1
shisuyusif01
itz Mai gaskiya 🙇🤝🥰 :
muyiwa annabi salati🥰
2026-08-05 18:39:03
4
ummsadeeq
Zinariya incense :
Akwai kudi fa a Nigeria talaucin dole ne aka qaqaba ma mutane
2026-08-06 05:51:39
1
mikiyagdn
mikiya,🦅🦅🦅🦅🦅GDN :
wai aduniya yace ko a kano yake nufi ne
2026-08-05 20:03:18
0
abdul_eng
Abdul_eng :
shine wanda aka yiwa wakar sarkin fulanin gombe. Umaru kwarainga.
2026-08-06 00:11:28
1
user7995979232114
usmanfuntua :
a yaushe akayi Hakan? ai da mun ji Omologo Yana Fariya
2026-08-06 00:50:58
1
kabirumar22
محمد الكبير عمر :
Allah ya sa asaceka🙏
2026-08-05 21:01:52
0
mammadiye_
MD 🐇 :
Allah yabamu sa a
2026-08-06 09:25:11
0
zm_gogarh
Zaharaddeen_Musa :
The feature I focus on. 👌
2026-08-06 08:38:45
0
uh906789
@_Usman_vavva_ :
Kuxo kudinga yiwa mutane karya dan san abin duniya😭
2026-08-06 09:21:16
0
bnaliy1.assalafy2
Halal Growth Investment Ltd :
wannan gaskiya ne, babu Wanda zai fahimchi wannan bayanin sai Wanda yake NGX
2026-08-06 14:25:48
0
mammadiye_
MD 🐇 :
Mudai muna ganin alfanun stock Alhamdulilah
2026-08-06 09:30:01
0
salmancyprus2
MrSALMANCYPRUS⭐ :
a'uzu bil lah
2026-08-06 11:24:54
0
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About