@trtafrikaha: Wasu shugabannin kasashen Afrika uku — wato na Ghana, da na Rwanda da kuma na Uganda — sun fito fili suna jan kunnen jama’a game da yadda wasu cututtuka suke kassara lafiyar al’ummarsu. Shugabannin sun bayyana cewa cin abincin dare a makare da shan kayan zaki da shan giya da cin burodi da rashin motsa jiki suna cikin dalilan da suke haifar da cututtuka kamar ciwon siga da kansa da ciwon zuciya da hawan jini da sauransu.
TRT Afrika Hausa
Region: NG
Wednesday 05 August 2026 18:38:11 GMT
Music
Download
Comments
Nana Muhammad bello :
Allah ya bani miji nagari
2026-08-05 20:25:19
34
chefbalalie :
Hmmmmmmmmmmmm
2026-08-06 21:00:45
1
GIWA BASMATI :
Nifa bana tashi kwadayi sai dare☹️
2026-08-06 17:42:32
11
𝗔𝗯𝗱𝘂𝗹 𝗠𝗮𝗿𝗸𝗲𝘁𝗲𝗿 :
Allah ya bamu lafiya 🙏
2026-08-06 22:11:48
3
Bashir Ahmad :
Ni wllh sai 10 nake cin Abinci 😳😳
2026-08-06 10:21:20
5
MEENAL JIGAWA 💍🌏❤️ :
Ai yanzu wlh Kusan Haka Ake Kwana Ba Aci abinciba
2026-08-05 22:58:25
4
luxury scent by fannatiee :
ci nake ko karfe sha taran dare😅 Allah yakara mana lfy mai albarka
2026-08-06 20:38:32
5
abba islam :
Allah sarki Babu shugaban Nigeria 🇳🇬
2026-08-07 10:15:56
0
Skeedo caps and textiles 🧵 :
Karya ne
2026-08-06 07:03:32
3
Zarah Mali :
Shikuma shugaban kasar nigeria Mai yace ?
2026-08-06 10:16:47
4
Ukasha Marna :
karfe 7 to ae ko magriba bamuyi ba bale ayi maganar dare ya fara yanzu karfe 10:00 kuma yanzu haka abinci ne nakeci
2026-08-05 20:57:34
4
Muhammad taramniya :
Jikina yayi morning
2026-08-06 07:21:25
2
Aliyu haidar :
insha Allah daga yau zan fara
walking
2026-08-06 14:21:40
4
🦋 shammusa🦋 :
nashiga uku wllh yanzun nagamaci kuma kwanciya zanyi yazanyi kenan kodai naje nayi amansa kawai😟
2026-08-07 06:57:57
1
Umar :
Allah yajiqana ni kam 😅
2026-08-06 01:12:27
2
Aaliko0 :
Allah yakiyaye Allah yakawo mana sauki
2026-08-05 19:05:13
3
sulaimansulaiman :
tofah
2026-08-05 19:15:49
2
BABAN FAISAL :
SLM
2026-08-05 23:40:32
1
NURA :
Ha’a
2026-08-05 21:51:04
1
abukar umar 224 :
lahaula walakuwata ila billh
2026-08-06 04:36:42
1
Nazifi Musa :
Allah yakara mana lafiya, Allah ya karemu🙏
2026-08-05 22:47:38
3
NAS My NITA transfert d'argent :
haba chiyasa Nike jin wani iri🥺
2026-08-05 19:17:57
2
just.zeelah :
Talaka ma ba abar shi hakannan ba knn😊
2026-08-06 12:11:53
1
💫BEN$ADAM💫✓ :
2026-08-05 22:49:27
2
abdullahigarba570 :
hajiya kin iya bada labari Masha Allah
2026-08-05 20:25:09
1
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.