@likitan_softina: Dalilai 4 da Zai Sa Kadaina Cin Buredi da shayi da Safe Morning Bread &Tea Habit? 4 Risks You Should Know #arewatiktok #hausatiktok #likitansoftina @Likitanci A Musulunci @Softina Natural TV
Dan Allah inada da tambaya dame yakamata mutum yafara karyawa?
2026-08-16 06:04:05
13
muhammad abba danjuma :
bazan bari ba wlh saedae yayi ajalina
2026-08-06 11:09:16
47
official_a_a_nuhu :
Wlh fah duk binciken shi gaskiya neh ilimi ne tasamar da haka, amma gaskia nidai bazan dena ba dama chan nakusa mutuwa
2026-08-06 14:40:31
27
b ismail :
meye amfanin zuwa lahira da lafiya
2026-08-06 19:01:55
37
teemah Abatcha :
brodi ai duniya ce anjima ma dashi zanyi buda baki😂😂😂
2026-08-06 11:32:44
13
maman jiddah :
aiko ina tafama da rashin lfy ,,duk gwaje gwaje ,,aka duba babu komai natasa yadda zanyi ,wlh ina dai na shan tea da bread dasafe da nasamu lfy alhamdulillah
2026-08-06 11:17:07
15
Yahaya Mabera :
wlh karyane da yanzu namutu tunda aka haifeni nakeyin kari tea da bread 🍞 amma wlh yanxu haka nafika lafya
2026-08-07 21:17:39
12
Sir-usman🌟 :
yanzu me kake adinga ci da safe knn???
2026-08-06 16:38:41
11
K@hdeey :
Mukam nida mijina saidai ya kashemu,amma kam kome zamuci sai mun sha tea dinnan da bread kullum😅
2026-08-06 13:37:14
10
Umar_Farouq :
wllh sai munci, wai shine ina ampanin zuwa lahira da lafiya ne?
2026-08-07 17:01:16
8
Fateemah Momcy 😍 :
Tun muna yara shine abun breakfast a gidan mu har yau kuma munfi ka lfy 😌
2026-08-06 14:45:04
5
Zakiyya Abdullahi Tsoho Skwaya :
ama sedai mutum ya hada da roqon Allah, don Allah ina kallon videon ina shan tea and bread
2026-08-16 11:45:57
6
Ussy Baban meemah :
Kai Nigeria kk banson hwauka 😂
2026-08-06 22:31:55
13
jannat_official41_backup :
To yanzu bread din za’acire ariqa shan iya tea d madara, ko kuma madara za’a cire asha lipton?
2026-08-07 17:34:47
6
fassma beauty & pastry home kn :
Dalla can se mun sha, mutuwa dai dole ce fa😂 ko bamu sha ba
2026-08-16 12:53:57
5
Ussy dubai 🇦🇪🇸🇦 :
Tunda Nazo duniya tea and bread ne breakfast Dina har azumi dashi muke sahur amma muna sha with protein like eggs pepper soup and patato and more amma yanxu nadaina shaawar sa yafita kaina but duk Wannan matsalar dakace Wlh kaf yan gidanmu ba Wanda yake da kwatankwacinta Alhamdullah 👍
2026-08-06 07:36:40
7
ENGR S.R.J📱🪛💻 :
ni wlh narasa me zance
kullon dashi nake karyawa
2026-08-17 05:52:04
0
Umar sahalu dan uwa :
mu tie mukesha bashayi
2026-08-15 21:32:21
0
omani boy 🇴🇲 :
kudai bazaku barmu muzauna lfy badai ko komai mukaci laifine a likitance
2026-08-16 11:07:37
1
Iman :
to mizamusha dan Allah komai koce cuta ne, nan gaba ko ruwa sai ance cuta ne, Allah dai y tsaremu amin
2026-08-10 07:52:38
1
Kofa on top :
Nice and interesting article
2026-08-10 19:48:30
1
فردوس🌹🖤 :
Wallh na yarda dakai💯
2026-08-07 10:19:37
3
maman Safna💔😍collection 👗👠 :
Kai wani Doctor yace breaded yanada kyau yanxu kuma ance baidakyau .. mai xamuci yanxu
2026-08-08 14:26:51
2
🦋🧚♀️🐍 :
wlh se munsha😂😂😂
2026-08-06 14:19:01
4
Hafsat A Ahmad :
wllh kullum babana safe da dare sai yasha ammah kullum qara lfy yake kuma ya fara tsufa
2026-08-09 08:10:57
3
To see more videos from user @likitan_softina, please go to the Tikwm
homepage.