Allah yajikan malam Jafar Albarkacin Shehu lnyass🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-08-06 10:41:45
5
Habibu Illo :
Ni inda abun ya birgeni basa magana, akan yankin su suna magana ne akan Nigeria baki daya, Allah ya saka musu da Alkhairi,
kai ma jazakhumullah bee khairi
2026-08-06 13:31:55
5
AA deemama collection 📍 :
Wanda ya kula suna kama da malan Ibrahim daurawa yy min like 😂