@jbchausa: SHATA IKON ALLAH: Har yanzu ba'a taɓa samun wani mawaƙi da ya yi tasirin mahaifinmu ba a Najeriya—Sanusi Mamman Shata, ɗan marigayi Mamman Shata Katsina

JBC Hausa
JBC Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 06 August 2026 00:13:52 GMT
43199
2924
64
112

Music

Download

Comments

rufai.boutique
Rufai botique :
Wllh ko yanzu akwai wanda sukaje Inda baijeba
2026-08-06 12:53:34
3
hayatuusman998
hayatu usman :
Kash kamanta cewa Allah ya Kai Sha ta inda yaje Kuma zai iya Kai Wani gaba da inda ya Kai shata
2026-08-06 07:14:02
2
yerimakapo
Yerima Kapo :
shata ikon Allah
2026-08-08 22:02:04
1
kwangila081
NASIRU SANI KWANGILA :
Allah yajikan SHATA yaja kwanan Halifa sunusi shata
2026-08-06 19:44:17
2
user3278061937347
Bashir Sani Falgore :
Allah yajikansa Amma Waka ta tafi
2026-08-06 14:06:15
2
kagarko001
💝💞Shamss 💓💞 :
point of correction Albarkacin Annabi Muhammadu mukeci
2026-08-06 10:46:17
3
gamzakinwaka
Gamzaki :
Allah ne fa yayi Shi, sai yayi Wanda yafishi
2026-08-07 06:45:14
2
marori1122
{SARKIN SHINKAFA}✅ :
wllh suna kama ♥️❤️
2026-08-06 22:11:52
0
harunakt8
harunaalkasinkt :
2026-08-06 09:31:24
1
lemondedeladiversite
Souleymane :
Ma Sha Allah
2026-08-13 23:42:24
0
saidubala545
Saidu Bala :
nimakasana kuka allah yajika shata darahama amen
2026-08-06 23:49:40
1
sahibutauraronboye
S_T_B🌟🎧 :
koni nafishi wallahi ☺️
2026-08-06 16:17:35
0
goldenboy840_
GOLDEN BOY :
shata ikon allah
2026-08-06 22:30:28
0
sulemanshehu338
sulemanshehu338 :
gaskiyayani
2026-08-06 11:56:34
0
harisuaminu2
angon laurat♥️♥️ :
duk abinda Allah yadaga saiyasauke shi
2026-08-09 16:14:05
0
omaryaxeed
omaryaxeed :
indai fannin waqa ne wllh baa ta6a mawaki kamar Rara ba
2026-08-06 22:35:17
0
abunihlah01
Dan hajiya (Abu Nihlah) :
with do respect bamu yaddaba ko yanzu yadawo sai yaci benci a harkar waka wllh
2026-08-06 07:38:59
2
idrissulaimanmus1
Idris Sulaiman Musa :
wallahi karyane, Na yarda shata mawakine Babu kamarsa Amma wai a yanzu a kasa shata Kashi goma Babu Kashi daya wallahi ba gaskiya bane.
2026-08-06 07:20:50
1
shendam_allvoice
SHENDAM ALL VOICE :
wane kai😅😅😂
2026-08-06 11:48:32
0
wiz_m_haina_
wiz_m_haina_ :
waye shata dan Allah kugayamun
2026-08-06 14:29:38
0
user8350965987622
user8350965987622 :
KARYANE
2026-08-14 21:55:27
0
harisuaminu2
angon laurat♥️♥️ :
alfahari hattazur tumurma kabeer
2026-08-09 16:13:35
0
ahmad_umar12
Ahmad ibr bbr :
rrrrrrrrrr namu
2026-08-06 14:03:39
1
mahamad.moussa6
Mahamad Moussa :
🥰🥰🥰
2026-08-06 06:01:09
0
To see more videos from user @jbchausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About