@giwasmic: In bamu dawo hayyacin mu ba zamu dawo kamar Rwanda, abinda ya faru tsakanin Hutsu da Tutsu, inda aka saida ma kananan kabilu makamai don su rinjaye manyan kabilu a wajen rikici, don abinda ake yi kenan na baiwa kananan kabilu makamai a Kasar nan. -Dr. Shehu Makarfi, tsohon commissioner na ilimi na jihar Kaduna.
Giwa's Mic
Region: NG
Thursday 06 August 2026 00:47:50 GMT
Music
Download
Comments
S GOBEER🇳🇬🇳🇪 :
Hausa zallah 💪
2026-08-06 15:23:15
3
cme2121 :
only the ones with deep knowledge can understand
2026-08-07 08:07:51
7
mr G :
Karya kake Hausa daban Fulani daban
2026-08-11 13:40:37
1
masaudusani? :
Wannan son zuciya ne maganar sasanci
2026-08-06 13:51:40
1
CM Bello Muhammad lagos :
🙏🙏🙏🙏 gaskiya ne
2026-08-06 09:40:17
3
user66204954179 :
Wannan gaskiyane mln
2026-08-06 17:24:37
2
Muhd Sanusi MSAI :
Allah ya rufa asiri
2026-08-06 15:28:01
1
yaqubmbello2 :
gaskiyar Kenan wlh 😭
2026-08-06 11:21:03
2
Oumarou Altiné Mamane :
Masha Allah Allah wattane barki Allah siryo en gaba 1 Allah jonnu en jam Allah hokku en faabogal i do konneji
2026-08-08 00:02:33
1
Ishaq M musa :
Allah ubangiji ya tausayamana
2026-08-09 12:16:17
1
Adamu Lababiri :
gaskiya ne bb Allah ya bamu zaman lfy ameen
2026-08-06 12:01:33
1
muhammadfulanii0 :
Wannan gaskiyane 👍👍👍
2026-08-06 13:18:19
1
Ifsongee :
Allah yasakamaka da Alkhairi
2026-08-15 10:29:41
0
SHAFII Usman 001 :
Gaskiyane
2026-08-06 17:12:13
1
Abdullahi Sa'idu karofi :
Allah sakamaka da alkhairi
2026-08-14 11:50:30
0
ALIYU SANI :
hakane
2026-08-06 10:55:22
1
lanbata :
gaskiya ne
2026-08-06 12:02:26
1
Deebenzee💱💱 :
only few can understand 😞 this bitter truth 😔
2026-08-09 20:49:01
0
ibrahimsuleiman820 :
gaskiya ne
2026-08-10 14:09:13
0
official gido fulbe :
tabbas hakane
2026-08-16 05:53:09
0
harunahassan973 :
Allah yakara lfya baba
2026-08-12 06:23:49
0
𝑰𝒕'𝒛 𝑮 𝒃𝒉𝒂𝒊𝒊 :
Allah ya ganar damu gaskiya
2026-08-11 23:36:39
0
Shehu liba :
Inna lillahi wa inna I laihirraji un
2026-08-13 08:28:59
0
sadiq umarS :
wannan gaskiya ne malam
2026-08-06 20:57:07
1
To see more videos from user @giwasmic, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.