@sidi.uzairu.badam: Muba buturwa muke waƙewaba shahida muke waƙewa da sirrin jinin Shuhada tuta ta Allah take miƙewa, shahida muke yiwa.

Sidi uzairu Badamasi official
Sidi uzairu Badamasi official
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 06 August 2026 06:37:45 GMT
260053
52586
751
1106

Music

Download

Comments

hafsat1396
hafsat :
bana Shi'a Amma inajin dadin wakarnan🙏🙏
2026-08-06 20:03:34
58
user5617556583953
Ibrahim Hayatu :
Dan Allah ya Za ayi na samu wanan wakar
2026-08-06 20:05:18
33
teemababy5852
teemababy :
Dan Allah kubani labarin abun da yasameta
2026-08-07 10:25:25
15
user96885377553914
Ummi Ahmad :
Dan Allah Ina Neman kasidar Alqur'ani
2026-08-06 21:37:41
12
abba_charity4
abba_charity :
Dan Allah Ina neman wakan Sarina zamuje
2026-08-08 20:47:16
8
saidushuaibu216
shuaibu :
Allah yakarbi shahadar sayyada
2026-08-11 15:13:07
6
zaharaddenhamza37
Zaharadden Hamza :
sanadiyar wakarnan saina auri me suna zulaihat insha Allah
2026-08-08 19:45:15
11
0abdul..hakeem
Abdul Hakeem :
allah yakara kai haske a kabarinta yagafarta mata
2026-08-09 05:57:40
5
malamalbanizaria0
C,E O MUHAMMAD USMAN GDY :
Muhammad rasulillah
2026-08-09 20:26:27
8
ummi.muhammad626
Ummi Muhammad :
wakarnan yana tabamin zuciya sosai wl😭😭😭
2026-08-08 15:44:41
6
khaleed.saeed70
Leo :
ina son wannan bawan Allah 🥰🥰🥰 amma ni ba dan shi.a bane
2026-08-08 01:42:20
8
usyboii1
usama :
malam uzairu mawakin Muslims
2026-08-06 08:39:30
10
rabiluyu
Rabilu :
insowakkinka sidi uziru
2026-08-08 01:00:14
6
ibraheemahmed200
ibraheem :
ya shuhada
2026-08-06 08:04:33
6
reals.fasaha0
s.fasaha y.t.r🇳🇪🇳🇬 :
malam uzairu
2026-08-06 08:09:55
6
abdul.jabbar41890
Abdul,jabbar 💕shi a 💕boy 👀 :
Allah yabamu shahada
2026-08-06 09:19:10
5
metamamu08
IMAMU🇳🇬🇩🇿🇲🇦🇪🇸 :
Allah ya kara daukaka
2026-08-06 09:20:53
5
auwalupdaerknauwa
Auwal zahaba :
ya Hussain
2026-08-06 07:14:04
6
hasanaabubakar11
Hasana shi a :
gaskiya ne
2026-08-06 08:17:53
7
zakariya.m.rufai
zakariya m rufa,i :
dan allah sunan wakar nan
2026-08-06 17:25:17
15
real.albasheer.kb
KBKTEXTİLE :
Wakar ta ZUBAR JINI taburgeni matuka
2026-08-06 20:41:15
11
majanunuprofmaqary
PROF I.A MAQARY :
Alaramma sannu da kokari 🙏❣️
2026-08-06 19:36:23
17
jawaddaiyab
jawaddaiyab :
Allah yajikanta ya jaddada rahama agareta ameen ameen
2026-08-06 15:50:49
6
user4251801819153
Abukasim ishaq :
ni ba Dan shi a bane amma wakar Nan tana sani kamar zanyi kuka 😥
2026-08-07 09:44:31
9
user1769742903712
Abba rujal :
Malam uzairu happy maulid
2026-08-06 16:38:42
7
To see more videos from user @sidi.uzairu.badam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About