@drsanibinabdullahi1: fat body

Dr sani bin Abdullahi
Dr sani bin Abdullahi
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 06 August 2026 08:37:37 GMT
29805
2292
64
126

Music

Download

Comments

sagir.hassan31
sagir hassan :
In mun yi skipping kuma wani likitan sai yace we're at risk of diabetes.🤔🤔🤔 Ya Ilaahi
2026-08-07 08:37:58
0
saliismail851
lSMAIL SALE. ADAMAWA MUBI, :
wanna gaskiya ne Skip breaks fast,
2026-08-06 21:33:34
0
fateemerh_1
F_ :
What about water..?
2026-08-07 01:51:42
2
ummu.haidar.back.u
ummu haidar back up :
toh wlh ni kullum bana breakfast sai inkai 1 ma Koh 2 wlh har 4 nasha kaiwa watarana Kuma saidai inwice da azumi Amma wlh kullum Kara kiba nake
2026-08-06 21:57:55
6
junaidusaniabdullahi
🇳🇬𝕁𝕌ℕ𝔸𝕀𝔻𝕌🇸🇦✈️01 :
Wane lokaci ya kamata mutum ya kama karyawa?
2026-08-06 09:40:37
3
mamansiyyama0
maman siyyama🇳🇬🇳🇬🇴🇲🇴🇲 :
wlh inada ita kuma haka nake bancin nadare da safe 😭😭
2026-08-06 10:40:32
4
queenteemah56
Queen Teemah ♥️👑♥️ :
Bafa yayi🥺wlh sai magarib muke karyawa😂😅amman fa masha Allah sai hawa mukeyi kamar farashi😂😅
2026-08-06 21:19:05
0
maryamausman46
maryamausman46 :
Yanzu kana nufin in Dena take indomie ukku da Kwai biyar da shayi da bread d Dankali 😭😭😭 saide Allah neta hawa Amman bazan iya b😭😭😭
2026-08-06 20:08:30
1
yazeedsadauki
Yazeed A Sadauki :
Dr. kamar karfe nawa ya kamata mutum yana karyawa.
2026-08-07 07:54:30
0
abu_gold_7
Abu gold Ventures :
Dan Allah Ina san magan da kai
2026-08-06 19:34:31
1
belloida
Bello H Ida :
Dr. Meye bambancin ƙin cin abincin safe da na dare.
2026-08-07 06:33:04
0
softy00_05
💞softy💞 :
Nadaina breakfast nadana dinner amma bana ramewa kuma bana kara kiba
2026-08-07 08:05:04
0
gorgeousgir56
gorgeous girl. ###... :
Dr please mai yake kawo gumin kafa
2026-08-06 20:29:17
0
aiyladiesworld
AIY Ladies World 🛍️ :
Nida na fara haka. Sai kuma ulcer y kamani 🥺🥺🥺
2026-08-06 23:36:06
0
fatimaadamujibril1
fatima Adamu jibril :
Toh dr
2026-08-06 15:01:58
0
hafsatl5
Hafsat ladan :
Zan iya azumi
2026-08-06 15:15:00
0
junaidusaniabdullahi
🇳🇬𝕁𝕌ℕ𝔸𝕀𝔻𝕌🇸🇦✈️01 :
Ina godiya mutumina 👌👌👌
2026-08-06 09:39:12
1
kinginthenorth111
Pulka :
Tuwon dawa fa?
2026-08-06 19:58:38
0
uwarisse
matar officer kano backup :
wlh bana cin abincin safe se wajen 12 amman cikina Kamar na me haihuwar 5month kuma nayi alkawarin bazan taba shan maganin rage kiba ba
2026-08-06 10:18:08
4
ummu.haidar.back.u
ummu haidar back up :
cikin shekara Daya nayi kiba wlh kulluma karuwa nake
2026-08-06 22:00:42
1
nasiribrahim1.8
En Nesyri jr :
kai muda muke neman abincin ido rufe kuma ace kar muci impossible
2026-08-07 08:09:17
0
movic399
Oga I B 💕 :
Kai dai Dan albarka ne
2026-08-07 03:46:37
0
hafsat_nasiru_tsoho
G💕u💕m💕s💕u💕 :
WALLAHI NIDAI NASHA ECOSLIM AMMA TUNBINA YAKI RAGUWA DOCTOR MEYAKAMA NAYI PLEASE
2026-08-07 06:12:30
0
hindumainasara00
Hindu m.m.g :
Sosai a haka nayi sliming
2026-08-06 10:59:37
1
To see more videos from user @drsanibinabdullahi1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About