@aishajarawabackup1: Harkar Tana bullewa 😅🤭🤣#capcut #videoviral

AISHA JARAWA
AISHA JARAWA
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 06 August 2026 11:54:05 GMT
117806
20282
593
339

Music

Download

Comments

little_shaheadat8227
🦚 Shaheadat🦚 :
har yanzu ina yi wlh🤷a gida idan aka bata min rai
2026-08-07 14:06:24
112
mareeyasparkling
🌹Annur beauty🌹 :
Lokacin bani da wayo bansan na karya akeyi ba 😂 ae da Mun baxa capacity
2026-08-07 08:16:06
53
hindatuabdullahiillo
realillomaikyau :
wallahi Nima nayi tin abun Yana Wasa harya koma gaske yanzu har haihuwa sunhanani🥺
2026-08-07 10:24:03
59
khadeejah960
🎀Nana Khadijah 🎀🫧🫧 :
Ni wllhy mijina nake tayarwa 🤣🤣🤣Kai Allah yasa mudace
2026-08-06 19:34:43
52
meerancy111
Aisha ❤️🌹7373 :
wlh kuwa nima ingayamiki har pass akabani saboda aljanu kuma nakarya
2026-08-07 11:25:41
8
umay82212340
Ayshergulerny❤️ :
wai kinsan kinada kyau kuwa Aisha ☺️😊
2026-08-07 08:20:39
9
hauwancy118
hauwancy :
wlh inatayarwa 😂😂😂 hauwa CE nace BA hauwa bace 😂😂😂😂
2026-08-08 10:41:25
2
sabiou297
SABIOU ✌️✌️✌️ :
wlh ke edduniya ce😂😂
2026-08-06 14:13:43
7
muhammed.abdulkad16tikt7
i :
walhi hakkane 😂
2026-09-11 07:39:45
1
billy.glamour
Billy glamour and more🥰🙌🏻 :
Wlh nayi 😂😂😂
2026-08-09 09:54:14
1
sani.zazu8
sani zazu :
allah yasaka wa malam
2026-08-08 06:14:06
3
sumy.black
Shat's Scent :
wlh ban tabayi ba Dan nasan kaina dariya zanyi 🤣🤣
2026-08-08 13:22:44
2
abubakarjambo2
ABBA Jambo :
yadda kike da kyau masha Allah wlh idan school namune ba mai dokanki
2026-08-08 09:22:28
4
momyss134
momy12 :
Wllh nimah nice 😂😂😂in bada aljanun ba wllh baxa kakaii labari bah
2026-08-06 21:35:06
6
chilling001forlife
chilling 001 for life💯💪 :
dik Wanda takebirgehi yamin like
2026-08-06 22:07:18
13
alhamdudulah2
meenal bewar Allah :
nifa sister natabayi sau biyu 😂😂😂
2026-08-08 16:46:20
2
mrkings010
MRKING :
Makira 🔥🔥🔥😂😂
2026-08-07 20:12:04
1
favfery2
FAREEDATOUR🌸 :
hhhhhh😂
2026-08-08 06:17:58
0
adam08muhammad
Adamumuhammed :
aiko bara ayi karatuba🥰🥰
2026-08-07 07:19:45
1
jiddarh881
Jiddarh 🌸!! :
Kuma wlh tsoron mu akeji 😂😂
2026-08-08 13:43:10
1
user3249777233268
Maryam shamaki :
Wlh tunda na tayarwa mln nura Bai qara dukanaba har nabar makarantar 🤣🤣🤣
2026-08-07 10:13:29
2
kamaluhssn0
Kamalu's Device (KMD) :
Allah sarki wata kanwata tasha tayarwa a gida 😁😁😁
2026-08-07 17:23:13
0
hajaranumberone1
hajaranumberone1 :
Wllh nayi sosai ma akayi lokacin da nafadi malamin mu daya dore hannu na nafara cewa nice ba aljanu bane 😂😂😂
2026-08-18 21:15:24
1
sarat1260
Sarah :
Wlh kam niku tafiyamabanyi suna rikimin kafa saidai agoyeni
2026-08-07 10:03:05
1
rukyy077
Rukayyat dankunu 🤍🦋 :
wlh kam na tayar neh ma 😂😂😂
2026-08-07 12:22:20
1
To see more videos from user @aishajarawabackup1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About