@abuishaqfoundation:

Abu Ishaq Da'awa foundation
Abu Ishaq Da'awa foundation
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 06 August 2026 14:53:37 GMT
365724
50065
790
6255

Music

Download

Comments

mamanesanialha
أبوإلهام ألسلفي📸🌿🍃 :
Bari in garzaya in saurari abinda malam jafar ya faɗi acikin tafsirin Suratul maa'ida aya ta (94) da Suratul an'am (125)
2026-08-06 19:11:40
246
mustaphahalilu3377
Al mustapha Ibraheem :
Wlh malaman Sunnah Sunyi 🤍🤍
2026-08-06 17:48:18
94
chef.muzuru
Chef muzuru :
Sheik bashir SOKOTO shine yayi wnn bayanin
2026-08-06 18:23:42
124
henna_loungesokoto
Khadeejah :
Allah ya bani miji nagari
2026-08-08 20:19:01
42
ibdaura001
IB DAURA AMV :
ALLAH YASA ALQUR'ANI YA CECEMU 🤲
2026-08-06 21:03:26
118
mudassiru77
Mudassir77 :
Ba waya ba ce, network ne in general, Cewar Allah "Wassama'i zatir raja'i" kasan cewar in kayi magana signal din sai ya zo sama sannan ya dawo qasa, duk abu daya ne ga TV signals da sauran abubuwan da k amfani da satellites.
2026-08-06 21:23:50
57
kabirzakariyy
kabir zakariyya :
wlh wannan fassarar qaryace
2026-08-06 22:25:55
14
algonee5
user2386003848968 :
wallahi Malam Kaji tsoron Allah ka gyara wannan fassarar Ayar.
2026-08-06 17:12:17
46
shekhalbarka
Ibrahim :
Allah kabamu ikon haddace Alqur,ani
2026-08-06 21:15:20
55
k.a.s..designer
K.A.S. Designer :
a magabata waye ya fassara wannan ayar ahaka
2026-08-06 20:33:15
22
shouraeibheareith
Mr.Abba Harith😎 :
Wane Sahabi ya fassara haka?
2026-08-08 13:20:04
6
engineeribrahimnomi
Ibrahim Nomi yaji yaji :
gaskiyane malam Allah yasaka
2026-08-07 13:23:12
6
timeless_beauty_ng
timeless_beauty_ng :
Allah duk kankantar sabo ka kare mu daga yi kuma ka yafe mana kura kuren mu
2026-08-07 23:02:24
6
kamalbaaz1ne
@kamalbaaz (kmwudil) :
Karatu ya fita
2026-08-07 20:15:33
5
rukaiyalawal300
Rukaiya Lawal :
Allahumma Baarik 🤲❤️
2026-08-07 21:43:15
5
hibbuahmad
H͒I͒B͒B͒U͒ A͒H͒M͒A͒D͒💝🥰 :
Allahu Akbar tabbas wannan zance haka yake
2026-08-07 11:21:51
8
b.alameen
Bana Al-ameen :
Masha ALLAH.
2026-08-07 09:36:54
7
user7415719909694
RABHASS KITCHEN ITEMS :
Allahu Akbar
2026-08-07 21:09:49
7
muhammad.umar5857
Muhammad Umar :
مَا فَرّطْنَا فِي الْكِتَابِ مِن شَيْءٍ
2026-08-07 04:36:36
12
tambuwal__artz
tambuwal__artz :
nifa alaji iya tafsirin da na saurara na Sheikh Ja'afar. wannan ayar tana maganane akan wanda ya shiga hurumin makka da niyyar aikin Hajji
2026-08-07 06:21:07
8
drabubakarbalakib
drabubakarbalakib :
wannan tafsirin kuskure ne gaskiya
2026-08-06 21:06:48
8
nazirsulaiman
نذير سليمان العفاسي :
kuma fa fassarar ta hau sosai
2026-08-06 17:42:25
26
sulaimansuper1
sulaimanahmad609 :
:Wlh burina inje madina 😌
2026-08-07 12:29:05
5
audu419
Audu :
fabricated translation..... this isn't too correct.
2026-08-07 18:38:52
7
saifullahi1066
saifullahi1066 :
karatu ya fita
2026-08-06 20:09:13
7
To see more videos from user @abuishaqfoundation, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About