@abmaishadda: Inn shaa Allah #GIDANSARAUTASEASON6 Zai Dawo Muku Ranar Talata 1st September 2026 A YouTube channel din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES 9:00pm da kuma Gidan TV Na @tv_algaita 10:30pm. Kada ku sake a baku labari Daukar Nauyi/Shiryawa @realabmaishadda Labari/Tsarawa @yakubukumo_ M/Umarni @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Bada Umarni @aleegumzak Sponsorship Partners @goodcafe.ng @ameerfoodsng @dahirspices @e3datanation NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB
dakai nake me karanta comment Allah yasa mahaifiyarka yar aljanna ce
2026-08-07 07:29:07
108
Khadijatou😻🌸 :
Mufa munasan najamu yasin ta iya actin
2026-08-07 11:19:54
8
khadygolden0 :
Dole nakaso aurena nafara film
2026-08-08 21:26:14
13
Ibrahim n b b :
wlh mukula da sallah akan lokaci
2026-08-06 17:47:59
28
M💞🔐 :
Karka samana mome Gombe wlh atou 😂
2026-08-07 08:24:00
71
Abba Goni :
Mutun ɗaya ya rage ♡ 999.9K
2026-08-06 15:28:21
115
gc_women :
Muna nan muna jira 💃💃Allah yasa a cire mana momee gombe😂
2026-08-08 07:54:11
5
Fatiey❤️🦋 :
Wlh a matan gida na fara son Matar nan🥰
2026-08-06 16:32:24
48
حواء 💕🦋 :
Our very own dinna 😂❤️
2026-08-06 15:46:58
17
F jannat gy :
mekaunar annabi Muhammad s a w yahadani da meshadda pls
2026-08-06 23:29:14
7
His princess 770 :
Masha Allah Allah yabada sa'a 💕
2026-08-06 15:27:14
5
Khadeja preety backup :
Dan allah katemaka kasani asangayan nan🙏
2026-08-07 00:41:20
6
Yusuf Ps_🎮 :
Ubangiji Allah Yasanya Albarka Acikin Wannan Nema Naku Oga Abbakar 🤲🥰
2026-08-06 15:37:27
11
TA.NABIYYU🇸🇦✨️ :
haba dan Allah maishadda ni jinake ma kun manta shi😂😂😂har mun gaji da jira
2026-08-06 17:10:45
5
DOONEKB :
maishadda kana taimako dayawapa♥️👍🙏
2026-08-06 17:21:42
9
Zaki love :
merci ☺️
2026-08-06 15:24:08
7
chouchou 💞 :
to allah yabamu ikon gani
2026-08-06 15:27:41
7
ABDOUL :
😂😂😂Kalli wani bombastic side eye dayamata
2026-08-06 17:39:16
9
Yaron momee gombe :
me shaddah please kaduba wanna mini series film din nawa na kaddarar so ni marubuchin film ne please bansami Wanda ze tsàyaminba ba up til nou inata bibiyarka shiru n
2026-08-06 15:31:10
26
hussaini Adamu :
Masha ALLAH ALLAH yasa albarka
2026-08-07 09:16:32
1
rahama ibrahim :
dan Allah kar asa momi gombe dan Allah
2026-08-08 07:42:34
4
Hafsat___ouh :
dadina da najamu yar duniya ce
2026-08-08 13:57:30
4
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm
homepage.