@sancynewtv: Rather than die, I would prefer to live, but rather than live without you, I would prefer to die, perhaps death would even bring me peace, if I am lucky If I were to live all alone in this world without you, I would rather live as a tree, because at least lovers could sit under my shade and enjoy their love Living in this world without you is like standing in a fire while wearing clothes soaked in gasoline. I love you 🌹 HAUSA VERSION Dana mutu gwanda na rayu, saidai dana rayu babu ke to gwanda na mutun, watakil mutuwar ta zamo hutu a gare ni idan nayi sa'a Da ace na rayu ni kaɗaina a duniya ba tareda ke ba, to gwanda ace na rayu ne a matsayin bishiya, domin kona komai Masoya zasu zauna a karkashin inuwa ta su more soyayyar su Zama a wannan duniyar ba tare da ke ba tamkar zama ne a cikin wuta da rigar fetir Ina sonki 🌹 #creatorsearchinsights #fyp #kalamansoyayya #hausawanduniya ##mrsirri
Limamin Masoya
Region: NG
Thursday 06 August 2026 16:40:32 GMT
Music
Download
Comments
is haqabubakar :
gaskiyane Muna qara miko godiya sosai 😘
2026-08-06 17:59:10
1
Abdullahi Dahiru :
First comment one video for me
Limamin masoya 🥺
2026-08-06 16:54:18
1
mansur A_A_2 :
Sai dakai
2026-08-07 23:26:18
0
Prince Al ameen :
Tab kina ruwa
2026-08-08 17:15:57
0
bashir yahaya :
komai naka namusammanne daka rubutu haryazuwa sautinda kakesamana w love u🥰🥰🥰
2026-08-09 16:28:07
0
ASSADIKSOLEMA :
🥰🥰🥰
2026-08-31 17:23:15
0
𝚖𝚊'𝚊𝚛𝚞𝚏 𝚛𝚊𝚖𝚘𝚜 :
🥰
2026-08-12 06:35:58
0
الله معنا :
🥰🥰🥰
2026-08-12 06:06:24
0
lawali ahmed :
🥰🥰🥰
2026-08-06 18:54:58
0
bacho :
😂😂😂
2026-10-08 22:10:56
0
To see more videos from user @sancynewtv, please go to the Tikwm
homepage.