Na seta wayata akan chaji ya tsaya a 80% amma sai ya rinka kaiwa 100% a ina matsalar take pls
2026-08-07 21:42:38
3
Bukhari Zaki :
pls ur phone number
2026-08-10 13:54:22
0
usi_KD :
I need your WhatsApp number
2026-08-09 07:29:16
2
user64030764976082 :
Assalamu alaikum, Dan Allah wayana idan aka kirani seta kiyin ringing kuma b a silent take bh har senayi restart din wayan yake zama Normal plz mene may mastalan
2026-08-08 19:47:50
2
S&S💕 :
Mun gode😍
2026-08-07 15:55:19
2
YAYA AISHA❤️ :
Don allah ya zanyi upgrade din ios dina
2026-08-18 11:55:06
2
Æ$Ħ££Ř ÏMÃM👑 :
How much
2026-08-06 23:32:34
3
Nura D Maria :
Munagodiya
2026-08-07 15:32:54
4
zarahsdelight :
Iphone dina sai ya ringa daukewa yana kawo haske har saicharge ya qare take kunnuwa,wayan baya kasuwa screen baya tabuwa miye matsalar pls🥺
2026-08-07 07:11:49
5
🦅Abusadiq🦅 :
Toh wai dole update din
2026-08-07 08:46:16
0
M.DCAPS :
Please how much??
2026-08-07 11:22:34
3
queenmomie1 :
Ganawa nan ya lalleche wh
2026-08-07 08:09:01
1
ibraheem :
Dan allah kaga tawa babu gurin face ID & passcode kuma face ID akunne yake kuma yana aiki dan allah ya zanyi ingyara 😔😔😔
2026-08-07 13:35:07
4
Kabiru Haruna :
Wow
2026-08-13 19:36:40
2
Khadija Muhammad Tahir :
Idan nayi voice note da Bluetooth baya fita sosai
2026-08-10 09:34:50
3
TukurHameesMTK :
Dan Allah gayadda Face id na yake zaigaru kuwa
2026-08-07 09:55:06
3
QUEEN👑 :
Please nawane?
2026-08-06 22:47:28
1
ABBA_BY2 :
Nawa
2026-08-07 07:10:18
2
🌴L⃫ E⃫ G⃫ E⃫ N⃫ D⃫ 🌴 :
How much but I’m from taraba
2026-08-07 06:59:37
2
Maryama‘s henna🌿🌸🌹 :
How much
2026-08-06 22:53:40
1
Bashkhan :
Nawa?
2026-08-09 06:23:25
0
user81251194477513 :
Wayata afarko batada front camera akacanzamin ita camera to ayanzu back camera ce tat says dakuma fitilar wayar shine nacce minene matsalar
2026-08-10 17:30:52
0
sir yareema :
Inchi arzikin manzon Allah Amin like
2026-08-06 22:54:24
4
Man youseef @ :
Dan allah yazanyi nashe wnn abun
2026-08-07 05:19:37
1
AL'KHAMESS :
Wanan abun alpha na yake cewa dan allah mene solution
2026-08-07 21:46:50
0
To see more videos from user @sharifawatech, please go to the Tikwm
homepage.