@abba_lafani: #Abba #world #qur #viralvideo #trending @Amanar Abba Lafani 👌👌👌👌 @AMANAR SHEIKH ARRASHEED @AbubakarGombe @daddy yunny news @Abdallah Amdaz @Aunty Hauwa @Nigerian Arabic News

Abba Lafani
Abba Lafani
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 07 August 2026 05:50:19 GMT
96743
13618
593
720

Music

Download

Comments

elsadeeq025
elsadeeq025 :
wannan zaka samu yan darikar tijjaniya ne wllh 🥰
2026-08-07 14:31:42
141
sidiabdulkadir4
Sidi :
𝗥𝗮𝘆𝘂𝘄𝗮 𝘁𝗮𝘆𝗶 𝗮𝗹𝗯𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮𝘀𝗮𝗱𝗮𝗸𝗶 𝗦𝗮𝘆𝘆𝗮𝗱𝗶𝗻𝗮 𝗥𝗮𝘀𝘂𝗹𝘂𝗹𝗶𝗹𝗹𝗮𝗵 (𝗦.𝗔.𝗪)🥰🥰
2026-08-07 13:23:11
56
auwalundauda
Gobe ta allah ce :
uban giji yaja kwana kaka ya qara lfy masha allah tsufa tayi kyau wlh
2026-08-07 11:58:00
27
nurayusif50
Nura Yusif :
Maa shaa Allah. Tsufa yayi kyau. Allah yasa a cika da imani
2026-08-07 08:14:53
16
munzirahmad566
munzir ahmad :
ko dai tijjaniyq ko qadiriya
2026-08-07 19:47:01
22
amasfa4
amasfa :
don Allah abani jikanta na aura
2026-08-07 20:52:31
9
muhseenishaka
Muhseen Ishaka :
Masha'Allah Allah ya saka da alheri ya sa agama da duniya lfy
2026-08-07 22:21:58
5
fulani_bloodd
Fulani blood :
rayuwa tayi albarka Allah ya sa ki cika da لا اله الا الله
2026-08-07 09:08:33
7
sadiq.ilyasu
Sadiq Ilyasu :
Kaga duk tsufunata very shap. To wannan shine anfanin ilimi. Allah ya bamu mai anfani
2026-08-12 11:01:10
6
ummu.jauharah.mar
Maryam bint Muhammad :
mashaa Allah Allah ya Kara lfy da nisan kwana mai anfani
2026-08-07 16:02:38
5
mdata.001
Musbahu Ⓜ️Data :
Masha Allah Kun mori iyaye 🥰
2026-08-08 13:47:08
3
shareefabbagashisharifai
Shareef Abba gashi sharifai :
Allah sarki rayuwa ta kyau sosai Allah ya bamu Albarkar su
2026-08-08 15:47:47
1
ibkhaliel89
ibkhaliel :
Allah yaja kwana, in kuma tayi wafati Allah yasa ta huta
2026-08-16 14:19:48
1
ayafuntuaabdullahiyahaya
Allah katsaremu daga sharrin.. :
mungode kaka, Allah yakara lafiya
2026-08-12 10:00:13
1
ridwan2202561618552
Aboo Ruqayyah :
Na rasa abin faɗi Allah ya bamu albarkacin ku
2026-08-10 10:02:49
3
saaniameeen
Al-ahmeen :
Da gani anyi kyakkyawar ƙuruciya 🥰🥰
2026-08-07 09:39:15
4
anas.awaisu.musa
Anas Awaisu musa :
masha kaga ryw.me albarka.allah ya azurtamu da irin wannan ryw.me albarka
2026-08-07 22:17:02
1
user4888166181722
Yusuf Ibrahim :
alh sarki wanga zuhudune
2026-08-07 19:11:19
2
user8413244492926
Anas Muhammad Sd :
maasha Allah wallahi narasa abun faɗa saidai ince Allah ya bamu albarkacinku
2026-08-12 10:42:55
2
abbasauwal86
Äľ~Äbbäśÿ Äďďäřÿ Äüŵäļ :
Masha Allah tsufa yyi kyau
2026-08-09 06:16:09
1
_fhakson
Farouq m ismail :
kodai ƙadiriyya ko tijjaniyya yan uwa muce alhamdulillahi
2026-08-07 22:00:15
1
inyas36
user8252803656674 :
masha Allah so good anyi kuruciya mekw to stufarmahaka Allah yayi miki albaka👍👍👍🙏🙏🙏🥰🥰🥰
2026-08-07 20:20:12
1
01_opera
Opera  :
Shike karantawa, ita ke masa gyara. Babaa anyi tsufa maikyau🥰
2026-08-07 14:26:09
1
realsulexx5xetown
Sulexx.zetown :
Wllh anyi tsufa mai kyau
2026-08-07 22:01:52
1
comrd2026
Lamin🤗 :
Allah sarki gaskia konan rayuwa tayi Albarka wallahi
2026-08-12 15:12:58
1
To see more videos from user @abba_lafani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About