@aure_a_yau: Matsalar Dake Cikin Binciken Wayar Miji #aure #aure_a_yau #gidanaure #matsalaraure

AURE A YAU
AURE A YAU
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 07 August 2026 13:23:24 GMT
33277
2439
100
256

Music

Download

Comments

user78720581451968
Khadija Abdoulaye :
gani a nan nayi kuma naci riba eheee
2026-08-07 15:38:35
11
user24728481981497
Aisha :
har yanxu naki Yadda Insan password din mijina
2026-08-07 13:55:55
20
nadiyaajiya8
nadiyaajiya8 :
Mallam Ina da tambaya,Idan ya mutu za’a binne shi da wayar kenan?
2026-08-07 14:59:40
15
nabeelatsharu
Mrs Nharbylert 👌 :
Gaskiya ni daukan waya Alheri take zama min
2026-08-07 15:28:21
8
ibrsnkw
مريم يونس أيوبا :
wallahi saida nagono mijina da yayata suna tare ranar ƙarshe tace masa yasakeni kuma Allah yanuna min wallahi ko babana ban gaya wa ba 😭😭😭
2026-08-07 15:00:14
9
user5458163091972
Mimi :
malam wllh naci riba alhamdulillah
2026-08-07 14:45:42
5
mmndaddy4
mmndaddy :
Allah yasa mugane
2026-08-07 14:14:18
0
mrs._nura
Mrs. Nura✨🖇️ :
sai,dae wahala mqlam😂😂😂😂
2026-08-07 14:03:14
5
beauty_more3
habibty❤️🦋 :
wlh gane kuma manya sun gaya mashi kuma yaji Alhamdulilah
2026-08-07 14:39:25
5
rukayyasaleh6
rukayyasaleh6 :
gani wallahi Alhamdulillah
2026-08-07 14:36:29
3
abubakarusmankoje
AbubakarUsmanKaoje :
Allah ya ƙara ganarda mu mazan har matan🙏🙏🙏
2026-08-07 13:35:14
3
saifullahiiayubaa
S saifi fta :
allah sarki ka iyamagana🥰🥰🥰
2026-08-07 15:23:04
1
musab_darussalam
Mus'ab+++ :
how i whish my wife is listening to this😏
2026-08-07 14:47:48
0
tpabloescobar
T Pablo Escobar :
ya Mallam,su matan,zamu iya dubawa🥰
2026-08-07 16:09:57
0
faiza.abdulkadir14
Faiza Abdulkadir Habibu :
ba wata riba Sai faduwa da asara
2026-08-07 14:19:51
1
sadee351
mom triplets :
Mune kat ubangiji yaqaramana haquri y rabbi
2026-08-07 17:47:19
0
sarahyarbaiwa
yarbaiwa22 :
hmmmm
2026-08-07 16:36:38
0
deeja310
Deeja :
hmn mata aimu se allah
2026-08-07 14:11:16
0
alhaji.ayuba.kura
alhaji ayuba kurah :
wlh malam kullum sai munyai gada akan haka wlh
2026-08-07 15:34:16
0
user7229128233703
kabira :
gaskiyané
2026-08-07 15:16:45
0
mommyndeedee
Mom deedee turbans & babydress :
amman ai akwai hkki akan hakan ko sbd hainchi ne babu kyau wlh
2026-08-07 17:47:24
0
ayshasanda17
Eysha sanda😍 :
Ganinan😅
2026-08-07 18:06:04
0
mariamaharissou
mariama harissou :
gaskia ne mallam wallahi
2026-08-07 16:25:37
0
jawwahirr
Mrs!❤️ :
Bansan bude wayanshi ba hankalina kwance
2026-08-07 16:04:58
0
umminzee0
Firstlady :
Ganinan
2026-08-07 15:46:47
0
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About