bani da wanda zan kira se Allah
ya Allah kayima iyayen rahama kasa sun huta ka hada mu dasu a aljannar firdausi 😭 i miss my dad and mom😭😭
2026-08-10 02:11:35
17
ummeia2 :
ya Allah kasa inada rabon Kara farin ciki a rayuwata😭😭😭😭
2026-08-10 18:55:59
4
U.Farouq :
chatgpt
2026-08-09 22:24:43
2
maimuna Abdullahi :
i once called my Dad and started crying 😭
2026-08-09 20:32:43
7
AISHATOU :
kirani
2026-08-10 17:32:00
1
zarahbaby :
xomu lallashe juna🥺
2026-08-10 14:16:52
1
💗🤍his~queen👸🏻💖 :
Yaya ukasha ya Allah kashiga lamarin shi🥰🥰🙏🙏
2026-08-09 22:40:08
2
Aisha musa waziri🇳🇬🇳🇪🇱🇾 :
Allah🥰
2026-08-09 18:46:25
4
Sada Hannatu imam :
Alhamdullah Alhamdullah Alhamdullah my parents are my favorite all time 😭😭😭 ko jiya haka nayi na kira mama yayi kukana sai dai tayitacewa sorry dear tell me may akayi maki kuma ko bakida Lpy haka dai 😭😭😭😭😭 in naso kuka sai in kira baba shima inyita kuka yayi shuru sai nayi shuru yace kiyi hakuri kinji aure bayada dadi amma ibadace mai girma kiyi hakuri mamanki zatazo kinji ko 😭😭😭😭 Allah ya kara masu lpy da nisan kwana masu albarka Ameen 😭😭
2026-08-10 10:01:06
3
mar Atulsaliha :
Amen
2026-08-10 15:04:18
1
✨✨Mr Locked in ✨✨ :
cll am
2026-08-09 23:37:30
1
mufmeerah :
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🥺
2026-08-09 20:19:34
1
H henna :
Allah
2026-08-09 15:57:40
2
Mr popular :
Mama
2026-08-09 22:21:50
1
Bashar Umar :
I'm
2026-08-09 13:35:44
1
billymotion2 :
Jalla jalulu 🫀
2026-08-09 13:56:52
2
Dubai girl 🥰❤️ :
mama
2026-08-09 13:28:00
1
GHOST FATHER :
Ameen
2026-08-09 08:54:52
1
UMMU NAJMAH🥰😍🥰😍1995 :
mahaifiyata Allah ubangiji yayi mata rahama da dukan musulmai baki daya 😭😭😭😭😭😢😢😢
2026-08-09 22:54:19
1
To see more videos from user @futurenurse45, please go to the Tikwm
homepage.