@dr.jmsadis: TAMBAYA: Ya rubuta takardar saki, amma bai ba matarsa ba. Daga baya kuma ya canja ra’ayi, ya yayyaga takardar. Shin saki ya tabbata, ko kuwa bai tabbata ba? @Dr. Jameel Muhammad Sadis (H) #tiktoklive #tiktoklivemena #arewa__tiktok #livehighlights #arewa__tiktokers💗💗hausa