For ever missing you our heroes, may almighty Allah forgive his. Mistakes and grant him jannah🤲🤲🤲😭
2026-08-12 21:25:19
1
BISHARA BAKO IZINI :
I don't know but I just love him... the name sweet ALHAJI SIR ABUBAKAR TAFAWA BELEWA
2026-08-13 01:19:22
1
Adda'u Yunusa Refawa :
kamar nayi kuka, wallahi Allah yajiqansa da Rahama 🥲🥲🥲
2026-08-12 19:43:24
18
M. NUR .Maiduguri 🇳🇬.🇧🇯 :
wlh burina zuwa madina 🤲🙏
2026-08-13 00:21:31
9
BEEN_UMAHR💫📸 :
Allah ya jikan Maza 😰
2026-08-13 07:10:16
2
Mr money 🤑 :
sorry Nigeria lokacin munada kima da mutunci a idan duniya kafin a zubar mana da kima da daraja Allah ya tarwatsa duk Wanda Yake da hannu a lalacewa komai a Nigeria ya kuma bi mana hakkin mu mu Yan kasa 😭😭😭😭😭😭😭😭🇳🇬
2026-08-12 19:19:19
11
bayee001 :
allah yajikan rai jarumin jarumai na Nigeria 😊😊
2026-08-07 16:49:01
9
Imran Dan Kano 🇳🇬 🇱🇾 🇪🇺 :
Allah yajikan mazan jiya💪💪💪
2026-08-13 00:36:59
1
nanawarisha :
Allah sarki rayuwa kenan yanzu fa wadan nan mutanin duk babu su a duniya
2026-08-13 03:26:36
1
Hussaini Auwal 165 :
Nigeria
2026-08-12 22:47:47
2
new Nigeria is coming soon 😎 :
Allah shigafartawa shuwagabani nagari
2026-08-13 01:10:43
1
big useey ⚡️ :
Alkawari da amana
2026-08-12 22:54:03
1
HAMPACK•🦅•5G :
Allah yajikan mazan jiya Ameen 🤲🏽😎🥰🥺
2026-08-13 01:54:25
1
Mixter__Labson :
Wallahi kamar Nayi kuka
2026-08-12 23:09:17
1
ta anabi Muhammad s a w 💚💚💚 :
Allah ya jadada rahama a gareka
2026-08-13 00:30:04
1
Solar228 :
alla ya jikanmaza
2026-08-12 21:21:54
1
Rilwanu Fatalwa :
😊 Allah sarki mazanjiya
2026-08-12 21:44:40
1
Sadeeq me likaf 🔱 :
Shugaban kasa nagari kenan
2026-08-12 22:01:59
1
user2322719668508 :
allah ya kai haske makwanci ya yalwata maka kabarinka
2026-08-12 22:43:33
1
Zainab mode :
Allah yajiqan Jan gwarzo🙏🙏🙏
2026-08-12 18:54:04
1
Dan gombe :
rayuwa
2026-08-13 09:00:28
0
To see more videos from user @danhajiyatbw4, please go to the Tikwm
homepage.