@sirlees001: Hon Mustapha Usman Hassan Dan Majalisar Jihar Gombe yayi karin Haske akan rubutun da yayi a shafin sa Mai Taken “Gwamnatin Jihar Gombe ta bayar da kwangilar gina sabon gidan zaman Gwamna na zamani a cikin Harabar Gidan Gwamnati da ke Gombe kan kuɗi har Naira biliyan 14.9”