@legendt08:

️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 07 August 2026 22:32:10 GMT
121622
18914
803
1679

Music

Download

Comments

user74798429827011
murtala masha alla :
good masha Allah ameeee 🙏
2026-08-09 22:05:08
0
abdulkadir6304
@ABDULKADIR GCFR :
hattara dae back to islamiyya
2026-08-09 20:49:36
0
zaharaddini.aliyu0
Zaharaddini Aliyu Aure :
hakane legal
2026-08-09 13:46:24
0
musaibrahim6485
black tiger ga :
good 👍 you
2026-08-08 21:34:18
0
user5957419485763ibrahim
ibrahim modachi :
bamuda kamar manzon Allah ♥️♥️
2026-08-08 12:02:01
7
umarzaidu4
zaid :
Annabi ﷺ ya ce, “Na yi niyyar in yi umarni a tara itacen wuta, sannan a yi kiran sallah, sannan in umarci wani ya jagoranci mutane a sallah. Sa'an nan in tafi wurin mutanen da ba sa halartar sallar jam’i, in ƙona gidajensu da wuta.” Buhari da Muslim
2026-08-08 00:08:11
23
official.jd8
Jafar jd :
akomai ra,ayinmu yazo daya dakai tun daga Messi aisha darika Nigeria
2026-08-07 22:41:22
68
alameen_ay0
Alameen Palestine🇵🇸 :
Pray for Palestine 🇵🇸🙏
2026-08-07 22:39:47
34
shehu.pro
AHMAD SANI :
zuwan masusuka Alkhairi ne
2026-08-07 22:35:35
44
officialabbadanhajiya001
it's ABDUL DAN HAJIYA⚡🪙💴 :
wllh ni bantaba kallan gurumtum a matsayin malamiba kawai dai Mai nasihane😂
2026-08-08 08:00:30
48
harazimi_salisu
Salisu Muhammad sani :
legend 😁
2026-08-08 21:12:22
2
085saddiq
Mr.A :
Kai bakada hankali ni wallahi haushinka nakeji
2026-08-07 22:48:50
6
danmalam0197
danmalan0197 :
wlh kana burge ni sosai, Allah ya Kara sutura
2026-08-08 04:38:17
22
daninnah123
💞💜 DAN INNAH. 🥰🤍❤️ :
Ai’ni kullin sallar asubah adaki nakeyin kayata😂😂😂
2026-08-08 12:31:23
11
na_sweeet10
Na sweeet10 :
Wlh summa tallahi naxata wannan me hankali ne amma tunda naga yahada hanya da masusuka na raina wayewar dayake pretending
2026-08-07 23:00:10
11
ayeeshatu47
SHATUU🔐 :
yayana kana bani nishadi wlh allah yakaramana son manxon allah da shehu tijjani
2026-08-08 22:46:41
11
user3425623633956
Queen :
Kai shasha shane
2026-08-08 09:40:17
7
muazusanda0
Light 💡 :
Ko Yau Sallar Asubah A Daki Nayita Mudai Fatanmu Allah Ubangiji yakarbi Ibadunmu🤲
2026-08-08 10:01:14
5
user4046385393301
Sanusi :
gskyn allah yasaka da alkairi
2026-08-08 06:19:52
5
kumba_002
Kumba_002 :
toh estate da babu masallaci, kuma babu masallaci kusa ko a waje...toh me zai faru?
2026-08-08 10:14:40
5
sulaimanmuazuggr
Alh sulaiman mu,azu :
hhh wahi bayaninka nabani nishadi
2026-08-08 04:50:04
7
ismailhamissouabdou3
ismailhamissou :
kai mutumina👌 kana basu huta muna godiya 👌👌 sosai 👌👌👌
2026-08-07 23:19:55
8
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Blessings iya blessings 😂🤣
2026-08-08 00:52:05
8
usermalamkasi
user AL Kasim Ibrahim :
gaskiyane Dan uwa muda wuta bamuda wata halaka takusa ko ta nesa
2026-08-08 06:55:00
5
abdulajnaxeer166
AJ NAXEER :
inayinka abokina Allah yasaka maka da mafificin alkhairi bro
2026-08-07 22:35:00
6
To see more videos from user @legendt08, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About