"A halin yanzu da sakon nan ya isa zuwa ga makurar fahimta ta, kuma gaskiyar lamarin ta fayyace a gaba na, na amince da wannan batu tare da shirin ɗaukar mataki na gaba."🥰🥰🥰
2026-08-08 13:37:17
6
Queen 👑 nusy :
Toh toh ya ankayina kamar yadda toh tabani damar shiga wanga gasa to na antayo a toh nace ahto kunga laifina
2026-08-08 11:18:26
4
S,Adam Mai baquraishiya :
Bisa sauraran bayaninka dakuma yunkuri dayayi nashigowa kunnina bayan dogon nazari dakuma bincike dayayi a kwakwalwana nagane cewa nafahimce mekakenufi sabida haka too
toh kai toh kana ciki sallah akan lokaci? toh toh ina jira toh
2026-08-08 15:12:43
3
king sagah 👑👑 :
Ina Mai Farin cikin Sanar dakai duba da Yanayi na maganganu masu mana Da kabani Kuma Zanyi Aiki dashi Kuma Naji (Toh) 🤣🤣
2026-08-08 14:48:14
1
Ibrahim auta Ibrahim auta🕌🕋 :
hiyasa nazabi TikTok Akan sana A😂
2026-08-08 11:21:14
1
anas 0001 :
ina me farin cinki fada maka cewa wnn mgr naji duk bunda ka fada kuma in sha Allah zanyi kokarin kwatanta abunda aka umarceni ma,ana dai toh to gayar Dan Wanda ya haliccemu
2026-08-08 08:55:43
8
haruna abdu nababa :
Ina Jiran video na ogah 😆😆
2026-08-08 11:14:12
1
young billionaire :
Akwai wani legend yana nan yana karanta comment baya cewa komai sai murmushi 😁 to ykk bro yimin like kawuce mana😂✌️