me I did the family planning three months now i stop the family planning for Three years now because I want to give birth before I usually see my ovlation but now I don't use but everything is normal in my body my mestration and everything
2026-08-09 18:38:43
1
khadija s Ahmad :
implant fah?
2026-08-09 20:13:32
0
ummah danmanga :
Wai babu planing na maza ne
2026-08-09 13:17:39
20
khairiyya🥰 :
nidae allura kiba tasani wlh
2026-08-09 08:42:04
9
momi autan gayu :
Ina daya dagacinkin masu danasani wlh
2026-08-09 08:30:07
11
RAMSAN COLLECTIONS :
Hmmmmm
2026-08-09 17:07:00
0
Najamad :
Malam Kai doctor ne da zaka fadi side effects dinshi ,hala ma ko secondary be gama ba
2026-08-10 09:57:05
1
Abiha's craft Potiskum :
pills fa
2026-08-09 07:51:35
1
SADIYA :
tambas hakani Bawan Allah Abunda Naki Fama dashi kinan wllh
2026-08-10 09:05:19
1
Hauwa'u Muhd ganduje :
ko planing zai kashemu wlh bazamu dainaba malam mu dama juna biyun ne bamaso
2026-08-09 14:15:29
7
ummufauxat :
nikam sou biyu nai depor kuma umma ta ta hn ni na hkr alhamdulillah ban sami matsala ba yanxu hk inada ciki 4 month
2026-08-09 11:50:42
8
ummu Aiman :
Sai kuyita cewa kada muyi planning idan mutum Ana masa C's yaya kukeso yayi na Islamic baya yi Kuna mutum ya fada risk ne wlhi na karshen dakar na rayu nida babyn
2026-08-09 13:18:12
5
Princes Anaam :
Nidai implant ya sani rama, Allaura Kuma ya sani qiba,Ynz haka ban San wane zan sakeyi ba
2026-08-09 10:08:23
3
aishaabdullah1300 :
Wlh Wlh nayi danasani sosai 🥺🥺🥺
2026-08-09 09:33:02
3
Rashida abdullahi :
garemu wadanda bamu taba taking any one of family plannig ba yakamata muqara shiga taitayinmu🤗Allah yakawo wadanda sukayi sauqi
2026-08-09 11:13:36
4
meerahabdul25 :
Gamu nan Whl na kashi kudin babu adadi alada kuma nayi 1 year babu ga jiki nayi kamar mama Whl
2026-08-09 13:19:54
3
mamar rissala :
wlh batasani komi
2026-08-09 09:55:36
2
Najamad :
Kafin mutum yayi family planning se anyi mai test sannan asan method din y dace da jiki shi kuma baida wani illa malam