@sardauna_shoot.ng: Malam Bashir Wanda aka kashewa mata da yara bakwai Kenan, a yau yazo domin godiya ga Mai girma Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf, biyo bayan cika alkawuran da ya daukar masa, na kai shi aikin Hajji, da Umrah, da kuma siya masa gida a Amana City, ya kuma aurar dashi. #AbbaIsWorking #sardaunashoot #viralvideo #fyp #KanoFirst

Abba Is Working
Abba Is Working
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 08 August 2026 19:13:25 GMT
268013
40504
345
617

Music

Download

Comments

fatibio273
Fatima idirs Maiduguri :
wlh Abba dan Alljanane insha allah
2026-08-08 22:12:42
131
saleaxee
SALEAXE✅️ :
the narration 😂
2026-08-09 18:17:52
0
awwalsad
awwalsad :
Inna labarin wdda sukayi kisan
2026-08-09 09:00:35
40
adeeguzel
Adeeguzel :
action mr drector😂🤣
2026-08-09 16:22:37
1
saadatu928
🎀.princess susu.🎀. :
gata anutsi yarinyar tubarkallah🥰
2026-08-09 00:28:46
166
jeebson04
𝓝 𝓡 𝓗𝓐𝓢𝓢𝓐𝓝  :
Falle daya ce komai zaiyi
2026-08-09 04:39:44
9
user409477060045
dignity girls :
wlh ai akwai hankali yar garinmuce
2026-08-09 11:07:35
11
zaan.group
zaan.group :
The caption 😂
2026-08-09 10:46:04
5
userhady22
Hadeexa :
Afuska daii yarinyannan masha Allah Allah yasa kinada hali mai kyau don mutumminnan na bukatan mace tagari💯
2026-08-09 08:59:00
13
daddysgurll22
daddysgurll22 :
Ku duba story Dina akwai update 😅
2026-08-09 10:17:00
1
user3659677096829
habu dala :
ya kyauta ana dai
2026-08-09 14:41:34
1
gazagnb1
GAZA GNB :
𝕄𝕒𝕤𝕙𝕒 𝕒𝕝𝕝𝕙𝕒
2026-08-09 13:33:35
1
useedakare
USEE DAKARE :
Mai Girma gwman your excellency Allah ya zama gatanka Duniya da lahira
2026-08-09 14:32:40
1
ashentybaby61
ashentybaby :
Masha Allah
2026-08-09 10:42:25
1
ayshers_munchies_n_treat
Ayshertouh Yakasae_🌸🦋🦅 :
ALLAH ya basu xaman lpy🥰
2026-08-09 10:07:17
1
a.a.taj
Abu Jafar :
Allah sarki Allah ubangiji yaramishi hakuri sukuma Allah yagafartamasu
2026-08-08 20:39:43
9
ummarifkitchenutensils
Kitchen items shop in lagos :
Allah sarki
2026-08-09 12:48:37
2
aminuhabu5
امينه ابو نيجيريا 🇳🇬✅️ :
zeem😂
2026-08-09 01:35:17
4
adam.alhji.ali
Adam alhji ali :
Masha Allah
2026-08-09 08:56:31
1
kwangila2022
user7107838880422 :
Hummmm
2026-08-08 20:05:35
5
alameenkhamees03
Al ameen Khamees :
Masha Allah
2026-08-08 21:34:00
3
nura_yau_dumawa2
Nura Ya'u Dumawa II :
Dan Allah Nima Ayimin 🥰🥰
2026-08-08 21:42:27
4
ambass011
AMBASS🗝️👌💯 :
inason aure wallahi amma bazan yarda nayi irin wannan auren ba😂
2026-08-09 18:53:00
1
fiddausiyabubakar1
JaNnAt m SaDiQ💕🕊️💍🔐✅ :
wazai min hanya nima ayi min wannan auran gatan Amman inada nawa saurayin🥺
2026-08-09 20:53:32
1
auwalmksales7
Auwal. M k Sales :
Masha Allahu Allah sakamas da alkairi kuma Allah yayi jagoranci alfarmat manzon Allah
2026-08-09 15:57:21
1
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About