@rabealiyu07: Innallilahi wa'innah ilahi raji'iun 😭 Dan Allah kada ka wuce wannan gajeren bidiyon mai amfani Allah Ya mana Kyakkyawan Karshe 🤲🥲🕊️ #islamic_video #halal #nasiha #arewatiktok #fyp
Ni fa gabadaya a shorace nake… 😔 Idan na tuna da kwanciyar kabari, zuciyata takan cika da tsoro. Ba mutuwa kaɗai nake tsoro ba, har Ga Allah kwanciyar kabarin. 😭😭Ya Allah, ka tausaya mana, ka gafarta mana zunubanmu, ka haskaka kaburburanmu, ka sanya su su zama lambunan Aljanna, ba wurin azaba ba. Ya Allah, ka tabbatar da imanimmu, ka sa mu yi kyakkyawan ƙarshe, kuma ka kare mu daga azabar kabari. 🤲🏻😭
2026-08-10 07:36:46
36
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Kai innalillahi wa inna ilaihirraji’un ina tsoron Allah ina tsoron axabar sa ina tsoron mutuwa da kwanciyar qabari😭Allah mun tuba ka yafe mana ka sanya qabarinmu yafi gadon baccinmu dadin kwanciya 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-08-09 22:28:12
11
Mutallib :
Allah yasa mutuwa takasanshe Hutu agaremu albarkacin manzan Allah SAW 🥰🤲🥹
2026-08-19 09:23:44
2
Galiyou Tam :
allah kassa mutchika da imani ameen 😰
2026-08-15 11:19:16
3
AMEER.S :
s.a.w
2026-08-11 18:09:20
3
kabiruusman581 :
innalillahi wainna ilahin rajiun allah kayimuna sauqi yasa mucika da imani yasa manzon allah s.a.w 🙏 yacece mu
2026-08-08 21:20:01
8
derhan ❤️✌️ :
Ya salam 🥲Astaqfurllah🙏🤲
2026-08-10 10:59:59
2
princess salma :
astagfirullah
2026-08-12 02:05:07
2
Your own future barrister :
Allahumma sallim wassilm Ala Nabiyyina Muhammad Allahumma inni as’alukal jannah 🤲🤲❤️❤️
2026-08-09 08:46:06
7
ABDUL BAKI AKIBU :
ALLAH KASA mucika da imani
2026-08-08 21:11:31
9
Naziru Hassan :
Saw
2026-08-10 06:55:44
2
🇳🇬_BARIGIMA_🕊️FTA_✅ :
Astagfirullah Waatubu ilaikh 🤲
2026-08-08 21:41:46
5
CASH MORNEY 001 :
Allah sarki
2026-08-10 05:43:44
2
user1509556068731 :
Yasalam
2026-08-09 19:03:38
3
user6942130588628 :
innalillahi wainna ilaihi Raju un
2026-08-10 11:57:50
5
kursum 😍 :
innalillahi wainnah ilah rajiun
2026-08-19 22:12:08
1
Aisha Abdullahi3830 :
🥰🥰🥰
2026-08-12 05:35:33
1
Tasiu Iliya :
astagfirullah
2026-08-11 21:29:49
2
latifa :
😭😭😭😭😭
2026-08-14 19:00:58
1
ummu Banaat :
Astagfirullah
2026-08-09 19:14:32
3
la Rennes :
الله اكبر الله اكبر الله اكبر الله اكبر يارب يارب يارب محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم
2026-08-11 07:42:55
3
A sadiik cosmetics :
astagfurullah😭😭
2026-08-11 14:10:32
2
bashar y K. ✌️🌟 :
iNallha waneilanirajau
2026-08-10 12:59:28
2
Abdulrauf Surajo :
Ya Allah
2026-08-10 05:29:52
2
💫MR UZEEY BOYS 💫💞💫💞 :
Allah yasa mudace
2026-08-10 20:19:37
3
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm
homepage.